Advertisements

Screenshot 20220223 192103 1

Ango Na Neman A Biya Shi diyar dalar Amurka Dubu Ashirin

Posted by

Ango Na Neman A Biya Shi diyar dalar Amurka Dubu Ashirin

 

Advertisements

WATA SABUWA, Ango Na Neman A Biya Shi Diyar Dalar Amurka Dubu Ashirin Bayan Amarya Ta Wanke Kwalliyarta

Wani ango a kasar Algeria ya maka Iyayen amaryarsa a kotu inda ya bukaci a biya shi kudi har Dalar Amurka Dubu Ashiri don yauradar sa da aka yi.

Ya ce da ya farka daga barci ya rasaza matuka ganin bakuwar fuska tare da shi inda ya zaci barauniya ce ta shigo masa gida.

Advertisements

Daga bisani ne ya gane ai Amaryar da ya aura ne inda ya ce hakan ba za ta sabu ba don sam ba abinda ya aura ne ya gani a gabansa inda nan take ya maka su a kotu kan zargin cuts cikin aminci inda ya bukaci a biya shi diyya ba ya son auren.

9 comments

  1. Pingback: car detailing
  2. Pingback: Herbalife
  3. Pingback: pgslot168
  4. Pingback: sigma32
  5. Pingback: 1xbet

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *