Advertisements

Screenshot 20220317 151339 1

YAYA ZA’A GYARA NONO KANANA?

Posted by

YAYA ZA'A GYARA NONO KANANA?

 

Advertisements

 

 

YAYA ZA’A GYARA NONO KANANA?

Advertisements

IDAN nononki kanana ne kina so suyi man ya kamar yadda kikeso dai-dai kina iya yin wannan hadi domin samun lafiya nononki_*

Cukwul
Garin alkama
Aya
Nonon saniya
Madara
Garin hulba.

Cukwul wanda yawansa zai Kai guda uku sai ki samu garin alkama gwangwanin daya sai aya itama gwangwanin daya sai ki daka su zasu zama gari ki tankade ki samu nonon saniya idan kuma bakyashan nonon saniya ki samu madara ki zuba wannan garin kamar cokali 3 ki dama kina shan kullum Sau 1 sannan ki Lura lokacin da zakiyi wanka ki tafasa ruwa da garin hulba a ciki ki Bari yayi sanyi sai ki wanke nonon da shi sannan Kiyi wankan.

Advertisements

MATAR AURE DA BAZAWARA & BUDURWA

KWANCIYAR NONO

 

Idan kuma kwanciya sukayi kinaso su tsaya sai ki nemo wadannan kayan zasu tashi

Hulba
Ruwan dumi

Ki kwaba hulba da ruwan dumi, wato garin hulba ya ɗanyi kauri kar yayi ruwa sosai, sai kin tabbatar kin gama abinda zakiyi, kin so kwanciya sai ki shafa, ki kawo ( breziya ) damammiya ki saka, da safe sai ki wanke da ruwan dumi, shima wannan matar aure zatayi

 

 

5 comments

  1. Pingback: Ragnarok Online
  2. Pingback: BAU_2025

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *