Screenshot 20220323 150238 1

YAdda Ake Haɗa Cake

Posted by

YAdda Ake Haɗa Cake

 

 

 

CAKE

 

Flour gwangani 4
Monita( butter) guda 4
Baking powder
Kwai 14
Peak milk na gwangwani 2
Sugar

HADAWA

 

Zaki matse butter a roba sai ki zuba sugar kiyi ta juya wa har sai sugar ya narke Sai ki sa kawai ki ci gaba da juya wa Kisa baking powder da madarar ki ki ta juya shi kamar yadda aka sani cake na bukatan juya wa,sai ki diga sa flour kadan kadan kina juya shi walau da hannu koh mixer duk Wanda ya samu,har ki gama sa flour ki ki cigaba da juya wa har sai yayi sosai ki samu gwangwani cake din ki ki shafa butter a jiki ki duga dibar kulun kina sa wa a gwagwanin ki amma kar ki zuba dayawa yadan fi Rabin gwangwanin kadan sai ki gasa cake din ki.

 

5 comments

  1. Pingback: Stalin Swap
  2. Pingback: Aviator Game

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *