
WASU MAHIMMAN SHARARWARI ZUWA GA MATA
1. kina mace amman kinbar kumba duk datti da tsawu🙄 daure duk Friday ki gyara harda wasu muhimman wajajen domin kema kisha iska
2. Kisamu farin miski da kanunfari kidan Kona kanunfari kamar 7 kisaka yayi 7days acikin miskin kullum kisaka 1 a gaushi ki turara gabanki idan kin Gama kisaka miskin a waje kamshi da matsi baa cewa komai
3. Kisamu ma,ul khal, gishiri da ruwan dumi ki saka kafarki ciki kamar 15mns saiki goge kishafa Shea butter sosai yake saka kafa tsantsi Koda a sati sau 1 kikeyi Amman shafa Shea butter kullum dare na taimakawa
4. Kisamu lemon tsami ki yanka rabi kina goge hammatarki kafin kishiga wanka ko alum na dauke warin hammata
5. Mu kiyaye chanxa comb wajen kitson shima na kawo Mana chutar gashi especially amosarin Kai, idan wata takarba tayi amfani dashi kiwanke da ruwan xafi da gishiri da omo domin kashe chututtuka
6. Duk sanda kika gama period kiyiwa kanki gyara na musamman sannan idan bakida halin ware pant na period ki samu ruwan xafi kixuba da gishiri da omo idan yayi kamar 30mns saiki wanke Kuma a kiyaye shanyar pant a inuwa
7. Domin sabtar gashin kanmu ki samu ganyen gunda ki tafasa kina wanke gashinki dashi sannan yawan shafa Mai Dan gudun bushewar Kai hakan na xubda gashi, ki daka kanunfari ki kwaba da mankanki kowace iri na taimakawa gashi da kamshi
8. Daure kina sanitation a gidanki duk sati daya ko biyu kina chanxawa dakinki ado oga nason hakan
9. Kixama Mai yawan amfani da Turaare domin hakan nasaka kima da da darajan mace wajen oga
asklong.ru