Advertisements
“Na Yiwa Jarumai Mata Wankin Pant Da Breziaer A Masana’antar Kannywood”. Inji Mustapha Naburuska
Shahararran jarumin Kannywood Mustapha Naburuska, ya bayyana irin wahalhalun da yasha a farkon shigarshi Kannywood.
Jarumin yace; A farkon shigarshi Kannywood sigari ake aikeshi ya siyo, daga bisani aka fara bashi rike jaka da wanki da guda na shahararrun matan Kannywood din yana wankewa tun daga kan Pant da Breziaer da sauran kayayyakin matan.
Advertisements
Jarumin ya bayyana hakanne a wani faifan bidiyo da ake tattaunawa dashi a shirin Dandalin Taurari.
3 comments