WATA FITSARA
Advertisements
By
Fadeela Lamido
PAGE 29
Ta dade tsaye wajen, daker ta iya daurewa ta karasa bakin kofar tare da turawa bakin ta dauke da Sallama”
Advertisements
Yana zaune can ta hangesa wayarsa ahannun sa yana dannan wa”
Harta karasa wajen ta zauna be kalleta ba, tsarguwa tayi dan haka ta shiga wasa da hannunta daurewa yayi sosai Dan haka Bata da kalmar da zatayi mgn dashi”
Zaman kusan minti taladin sannan yayi gyaran Murya tare da fadin, Ina kikaje??
Advertisements
Batare data kalleshiba tace gidan Mu”
Ban gane gidan ku ba?
Kawar dakai tayi sannan tace gidan Abbana”
Bayan kin baro gidan Baba???
Kanta nakasa tace eh?
Yayi miki kyau, kin kyauta, mikewa yayi batare dayajira cewarta ba ya nufi dakin sa”
Wanka yayi yayin datai tabin hanya da kallo ya fito ya kaita gida”
Kusan awa daya da shigan shi taji ya kwala Mata Kira”
Amsawa tayi yayin da yace zo”
Mikewa tayi tare da gyara mayafinta sosai ta rufe jikinta sannan ta nufi dakin”
Samun sa tayi akan sallaya jallabiyace ajikin sa akwai alamar wanka ya fito”
Tsaye tayi gani”
Kije kiyi wanka inajiran ki”
Ni sainaje gida”
Yaushe? Ya tambaya”
Yau mana”
Anan Zaki kwana ai”
Turbune fuska tayi, uncle ni bazan kwana anan ba, Dan Allah ka kaini gida”
Gyara zaman sa yayi sosai, sannan yace”
Aina Gaya miki anan Zaki kwana”
Sabo dame toh Uncle??
Saboda bakyajin mgn”
Uncle toh idan banajin mgn sai ace saina kwana nan Yi hakuri Uncle dan Allah”
Bayau kika fara ba ai, tunda namiki mgn bakijiba yau zan gaya miki da yaran da zakiji”
Kuka ta fara domin zuciyarta na raya Mata abubuwa da dama game da yaran da yake nufi abu na barko da take hararowa zai iya kusantan ta ayau wadda sosai take kin haka sabo da dalilai da dama”
Kije kiyi wanka nace, idan Kuma baxakiyi ba jeki hau gado”
Shiru tayi tana wasa da hannunta yayin da yasake Dagowa yace”
Zan rufe idona Kan na bude ki zabi daya aciki, ko wanka ko hawa gado, runtse idon yayi kamar yadda yace”
Gadon ta kallah sannan ta nufi toilet din da saurin ta ko mayafin bata aje ba”
Murmushi yayi bayan ya bude idonsa, tajima ajiki sannan ta fito daure da towel cikin sauri ya dago ya kalleta yayin datai saurin duban jikinta sannan ta kalli Uncle”
Saurin kawar da kansa yayi, dan haka ta isa gaban madubin adaidai lokacin Ahmad ke fadin”
Koma kiyi alwala”
Nayi, tafada ahankali jikinta asanyaye cikin kankanin lokaci tagama shiryawa kayanta ta nufi mayarwa yayin daya mika mata kayan baccin dake gefen gadonsa tare da katon hijjabi”
Amsa tayi ba musu ta Sanya sannan ta daura hijjabin cikin sanyim jiki sosai”
Jikin Ahmad ne ya fara sanyi ganin inda Samha ta dawo cikin hankalin ta cikin kwalkwal da ido”
Karasawa tayi tahau Kan darduman dake bayansa ta data sallah yayin daya tsaya yana kallonta”
Bashin Sallah ta gavatar sannan ta tankwashe kafarta akan sallayar”
Mikewa yayi tare da fadin tashi muyi Sallah”
Jimmm tayi sannan ta mike kamar yadda yace, saidai idonta cike da hawaye”
Yadda takeyi idan ya tsawaita kallonta zuciyarsa zata karaya Dan haka yaki yadda su hada ido”
Raka’a biyu suka gabatar sannan ya juma yana addu’oi daga karshe ya shafa sannan ya juyo ya kalli Samha”
Har yanzun jikinta asanyaye yake shima shiru yayi yana kallonta zuwa can ya rike hannunta cikin murmushi yace”
Yau gani gaki, wannan lokacin yakamata ace tuntuni ya wuce ko ba haka ba”
Uncle Kai fah Bab……
Shiiiii kul, bason Jin uncle dinan ki adashi sai gobe da safe”
So shiru tayi saidai batabar tara ruwan ido ba”
Sakin hannunta yayi sannan ya zare hijjabinta ahankali
Gashin kanta ya bayyana”
Kallonta yaitayi tsayon wani lokaci sannan ya daga hannunsa da niyar taba kanta”
Zabura tayi ta mike yayin dayai saurin roko hannunta, Ina zaki??
Jin hannunta duk biyun cikin nasa yasa ta koma ta zauna”
Idan kin gudu Ina zaki Fatima”
Kanta ta sunkuyar kasa ta kasa cewa komai”
Karki yunkurin guduwa zaki wahalar da kanki ne”
Hannunsa yasa akanta cikin kankanin lokaci ya cire yana me son hada ido da ita, yayin da taki bari hakan ta kasance”
Mikewa yayi sannan ya mike ya dagata yana rike da hannunta har suka isa bakin gadon ya zaunar da ita yayin da ya tsuguna akasa saitin kafafunta”
Hawaye ta fara sharewa sannnan ta fara yunkurin tashi”
Ina zaki”
Wayata zan dauko afalo”
Kibarta can babu abun dazai sameta”
Ni amfani zanyi dashi”
Me zakiyi?
Ummata zan Kira”
Murmushi yayi sannan ya kawar da idonsa yace”
Saiki bari sai wani lokacin wannan lojacina ne”
Uncle dan Allah kayi hakuri…
Ainace miki banson jin Uncle dinan ko”
Shiru tayi shima kallonta yaitayi sannan yace”
Kwanta abun ki, kiyi bacci, ki makara kinjin”
Kallon shi tayi yayin da ya gyada Mata kai”
Juyawa tayi ta kwanta tare da shigewa bargo tare da ajiyan zuciya”
Baya kusan minti 39shima yahau gadon”
Idonta biyu Amman taki motsawa so take kawai ya dauka tayi barci yabarta”
Hannunsa ta faraji akirjinta ya rungumota tabaya”
Tsintan kanta tayi ta Kara shige masa yayin da hakan yai masa yadda yake so harma ya fara wasa da kirjin nata ahankali domin zatonsa bacci take”
Sakin jikinta tayi sosai tare da Jin dadin abun da yake Mata saidai nunawa take kamar bacci take shima cikin dibara yake yin komai domin yafi ganin kamar makale masan da take dun cikin barci ne”
Tafi tafi harya fara fita daga hankalinsa, haka itama Samha duk sharewan da take Saida ta tafara mayar masa da martani yayin da lokacin ne ya fahimci ta farka kuma baxata iya hanawa ba”
Saidai duk abun da take idonta rufe yake yayin da mimmikewan da take ke kara gigita Ahmad”
Kololuwa yakai irin wadda tunda yazo duniya betaba Jin irinsa ba, dan haka bayajin akwai wani sauran hakuri”
Cikin dinara ya harde ta, Addu’ar da addini ya tanada ya gabatar sannan yafara kokarin isa gareta”
Adaidai lokacin Ahmad ya gama, Addu’a wannan lokacin ne Samha ta saki wani gigitaccen kara, tare da Kiran sunan Allah”
Ihun kawai Samha keyi yayin da Ahmad ya shiga sambatu, ji yake kamar kansa zai rabo da kangar jikinsa, ya tafi wata duniya dake da wuyar misaltawa duk ihun da Samha take besa ya saurara Mata ba daga can tafara Kiran sunayen jama’a Abbanta tafara Kira tabbatar wan datayi bazai zoba tashiga Kiran Hajjah takira Hajjah yafi sau dari Amman babu alamar zai saurara mata, wannan lokacin duka da yakushi taahiga Kai masa harda cizo tayi tana Kiran Ummata Abbana Hajjah kuzo zai kashe ni”
*************
Misalin 4:10am Ahmad zaune bakin gadon cikin yanayi irin na damuwa yake fadin”
Kiyi hakuri nace ko😔
Kukanta tacigaba dayi Dan haka ya mike ya shiga toilet daga can ya fito ya sunkuce ta yai ciki da ita”
Bayan kusan minti 30 ya fito ya gyara gadon tas, daga can yaji karanta cikin sauri ya koma ya rokota, da kanshi ya goge Mata jiki sannan ya shiga shafa Mata mai, cikin kayanta ya dauko riga Mara nauyi doguwa ya Sanya mata ayau har Dan kwali Ahmad ne ya daura Mata ko hannunta Bata iya dagawa”
Magani yavata sannan ya nufi gado da ita inda Allah ya taimake shi ayau Bata cika yi masa musu ba”
Saida ya tabbatar bacci ya dauketa sannan sannan ya dauko ruwan Alluran daya riga ya zuka ya ware kafarta”
Shigan Alluran yasata zabura tare da kokarin guduwa hannunsa yasa ya danne maranta tare da fadin”
Ki tsaya fa taimaka miki zanyi”
Hawaye tafara da alama Dinkin da take Jin lbr shine Ahmad ke Shirin Mata, sai dai kuma batajin zafin kamar yadda ta zata Dan kaha ta tsaya harya gama ya tashi agurin”
Ahankali tafara Jin radadin lokacin Ahmad baya dakin Dan haka ta fashe da kuka Ashe haka abun yake, Ashe abun wahala ne dashi matuka babu sauki ko kadan kuka taitayi har yadawo ya risketa ahaka”
Lallashinta taitayi yana tsaka da lallashinta Hajjah ta Kira wayar Ahmad”
Dauka yayi yana yamutsa fuska domin shi kanshi kamar zazzabi ne yake neman rufeshi”
Yaro Banga Fatima ta dawo gida ba ko kabarta ta kwana gidan bikin ne??
Daker ya iya fadin A’a”
Bangane a’a ba”
Ina nufin gata nan muna tare”
Kukanta Hajjah tafara jiyowa kasa kasa ahankali Ahmad kukan me take?
Jimmm yayi sannan yace Wai cikinta ke ciwo”
Bata wayan
Kara Mata wayar yayi akunninta yana fadin ga Hajjah”
Tana amsan wayar ta fashe da kuka”
Yaya, yaya meya faru Fatima??
Kuka kawai takeyi sosai hankalin Hajjah ya tashi Fatima Gaya min meya faru”
Ni Hajjah kizo ki tafi Dani”
Jimmm tayi sannan tace”
Ya isa daina kuka, yau idan ya kaiki gidan biki babu inda zashi dake sai gidan na”
Cikin kukan tace ai bazan iya zuwa ba”
Jimmm ta sakeyi sannan tace to bashi wayar”
Cire wayar yayi akunnensa ya maida anasa samnan yace”
Hajjah Ina jinki”
Hankalina be kwantaba Ahmad ka kawo min Fatima yanzun nan”
Yamutsa fuska yayi Hajjjah zan kawo ta Amman sai anjima bacci nake ji yanzun sosai”
Jimmm tayi sannan tace shike nan Ina jiran ka”
Koda ta kashe wayar sake sake taitayi zuciyarta na raya Mata Fatima ta girma ko ta yadda bakinta ya mutu lokaci guda”
Wunin ranar bacci sukaitayi da rana Hajjah ta Aiko masu da abinci shi kadai yake ci Fatima ko kadan take iya kaiwa bakinta”
Har dare Fatima na kwance ko bayi da taimakon sa take zuwa baya son suje gidan Hajjah ahaka dan haka ya bari sai washegari”
Washegari dakanta tace bayi saidai har wannan lokacin Ina kadai tasan yadda takejin kasusuwan jikinta”
Bayan tayi wanka ta saka kayanta har yanzun fuskanta a kunbure yake saboda kukan dataci”
Ahmad kuwa wani sabon shaukin son Samha ne ya shigesa yanzu ne yasan cewa dacan besan meye so ba saboda yadda yake Jin Samha cikin ransa, domin jinsa yake kamar be taba sanin dadin duniya ba sai Daren shakeran jiya ji take yanzun ne ake rura masa wutar sonta, tashi yayi zaune bayan ya hango Samha ta zura hijjabi tare da zama bakin gadon”
Na gama”
Murmushi yayi sosai sannan ya mike tsaye yana fadin”
Toh muje hajiya”
Mikewa tayi yana ganin inda take tafiya ya tabbatar da lokaci zata bata mishi dan haka ya sunkuceta batare data shirya ba”
Be direta ako inaba sai cikin motar sa sannan shima ya zagaya ya shiga motar, hannunta ya rike ya sunbata dare da fadin”
Allah yayi miki albarka Fatima, yadda kika bani farin ciki daren shekaran jiya kema uban giji yasaki farin ciki fiye da wadda kika bani, tun da nake bantaba Jin wani abu makamcin wadda naji ba Fatima, Wai daman haka aure yake?
Kallo yabita dashi idonta ta sauke kasa zuwa can ya kawar da kansa can gefe”
Bazakice min komai ba? Murmushi yayi sannan ya saki hannunta yana fadin Allah ya miki albarka, sannan Ina fatan sake kasan cewa dake kamar shekaran jiya, Fatima idan kina sani farin ciki kamar haka zan zama bawan ki, Allah ya baki lada, kice Amin…..
Kanta nacen gefe tace Amin, cikin motsa lebenta”
Dahaka suka dauki hanya yayin dataki juyowa har suka isa”
Suna isa tai saurin ficewa daga motar saidai bazata iya sauri ba, bayanta ya biyo ya saka hannunsa cikin nata yana fadin”
Fatima Dan Allah karki bari Hajja ta fahimci wani abu”
Waigowa tayi ta kalleshi sannan ta kawar da kanta”
Shima ahankali yaita tafiya dan su isa tare, Hajjah ce ta taho ta taryi Samha sannan ta nufi kujera tana rungume da ita”
Kuka Samha ta fara tare da koge hawayenta kirjin Hajjah”
Shikuwa gogan Zama yayi kawai yana shafa kansa hakanan yaji wata kunya na neman kamashi”
Yadda Fatima take kuka sosai yasa Hajjah ta dago ta kalli Ahmad yayin da yai saurin kauda kansa”
Ya isa Fatima daina kuka, kinkoga yadda idon ki ya kunbure?, Gaya min meya faru”
Uncle ne….😭😭😭
Rabu da Uncle, Uncle din banzane wannan kwantar da hankalin ki tashi muje ki kwanta”
Dagata tayi suka nufi daki yayin da Ahmad ya kwata afalo jinsa yake kamar asabuwar duniya yake”
Kiran Sa’ed ne ya shigo wayarsa yana dauka yace”
Ranka ya dade har yau banjika ba, ko ka kasa shawo kanta ne”
Jimmm Ahmad yayi zuwa can yace”
Himmm baka ga na boye ba kwana biyu??
Nagani Amman Ina son nashaida wannan kalan naka da kake fada”
Jimmm yayi fuskan Khadija ce ta fado masa arai, sannan ya tuno ta Samha, runtse idon sa yayi zuwa can ya bude, ta yaya zan iya daukan Fatima in kaiwa Khadija tai jinyanta😬 kanshi ya tambaya sannan ya runtse idonsa”
Kanaji Sa’ed kabari idan na fito zamuyi mgn, katsewa yayi batare daya jira ta cewarsa ba sannan ya shiga zurfi cikin tunani”
Anya ma kuwa ayanzun zan iya hada idona Dana dana Khadija?, ayanzu inda da halin ko Hajjah banson tasan wani abu ya shiga tsakanina da Fatima bare kuma wani daban😬 cikin irin wannan tunanin ya tafi gida”
Hajjah kuwa sosai take jinyan Fatima inda ta lura ciwon jiki ke damunta, ruwan zafi me dumi taita hada Mata hatta fara Jin jikinta ya Mata daidai saidai yanzon masifar tsoron Ahmad take data ga shigowan shi take canza guri yau kwananta na hudu kenan agidan Hajjah”
Ahmad kuwa tunda ya kawo Samha gidan Hajjah kullum take zuwa dan haka yau ma yazo kamar kullum bayan sun gaisa da Hajjah yace”
Ina Fatima”
Fatima tana gidan Yaya”
Wanni yayan??
Baban ku mana jiya ta matsa tana son taga uwarta shine nace bari dai taje tamata kwana biyu”
Runtse idonsa yayi sannan yace”
Toh amman Hajja shine harda kwana?, Kuma da daddare ba’a bari Saida safe ba??😔
Dakaina nakaita fah, itama Khadija daker ta yadda Saida na Mata fada da cewa tayi bazata kwanar Mata ba”
Jimmm yayi sannan yace bari naj Mata waya yanzun driver zaije ya dauko ta”
Haba Ahmad, idan ma ta dawo nandin ai ba da ita zaka tafi ba ko?
Ai Hajjah bacewa nayi zan tafi da itaba kawai nafison nabanta anan ne”
Kadai Yi hakuri kawai Ahmad har yanzun jikinta be dawo daidai ba kuma rigimarta tafara isata yau tace baya gobe tace kugu Kai har wuyanta tasani na dannan Mata tunda ka kawota gidan nan bana baccin kirki, rigima kawai take min dan haka datace zata nabarta idan ba hakaba nan ma wani rigimar ce tunda yanzun a kumba take”
Jimmm yayi sannan yace shikenan”
Mikewa yayi saidai bayajin zai iya komai batare daya gantaba dan haka ya nufi gidan saidai hakanan yaji zuciyarsaa na bugawa sosai dalilin tunawa da yayi zai hadu da Khadija”
Ji yayi kamar ya juya saidai sosai yake son ganin Samha, bazai iya hakuri ba amman sosai gabansa ke faduwa………….
5 comments