WATA FITSARA
BY
FADILA LAMIDO
PAGE
Lalllai Ahmad kamar bakai ba??
Hmnn Galadima Banda abunka Ina ruwana da wannan mgnr haka kawai in ballo wa kaina ruwa, Ina farin ciki sosai kuma nasan fatima zataji Dadi sosai idan taji iyayen ta zasu sake zama tare Amman ba’a bakina ba🙁
*********
Mamana albishirin ki?
Cikin sauri tace”
Goro Abba”
Murmushi yayi sannan yace, inason ki cinka ne da kanki, buri kine yau yacika”
🙄 Abba da gaske?, Kun shirya da Umma ta ne??
Wucce nan Fatima, yau dinan an maida auren mu anjima zata tare”
Wani irin uhu tayi, Jin zata fasa Masa kunne yai saurin kashe wayar fuskansa dauke da murmushi”
Samha kuwa cikin uhu tana daka tsalle take gayawa Hajjah, murmushi tayi tana fadin”
Ai ninaji tun jiya Yaya ya kirani, Ahmad ma ai yana can yaje gidan”
Dakin Hajjah ta nufa cikin gudu gudu tare da dan karamin kuka ta dau wayarta”
wayar Uncle takira ya kamar jira ya dauka”
Yaya akayi ne ??
Cikin kuka kuka tace”
Toh ai Kaine kaitafiyan ka ka varni Kuma baka gaya daurin aure ba”
Ya isa haka, nabiya ne dauki Galadima s……
Wani nan nasan Dan karkaje Dani ne”
Kintaba ganin inda akaje da mace daurin aure?
Kukan ta Kara sawa, toh naji Uncle dan Allah kazo ka daukeni ka kawo nu😫😫
Diriricewa ya fara tare da sakkowa daga saman motar kukanta ke daukan hankalin sa cikin rarrashi yace”
Fatima?, Yanzun Inna dauko ki Ina zan kaiki da yamnan nan”
Uncle ni koma inane ka kaina dan Allah ko gidan Baba ko na Abba”
Ba inda zan kaiki da yamnan nan ki shirya maza ki hada kayanki yau zamu wuce gida”
Kukan ta Kara sawa Bata taba masa irin hakaba dan haka duk yabi ya daburce kokarin rarraahinta yake yayin da take kokarin nuna Mata tanason ganin iyayenta ayau”
Cikin kuka sosai take fadin”
Uncle wlh bantaba kwana agida ba Dan Allah ko kwana biyu ne”
Jin kukanta na yawa gashi taki sauraron shi ya kashe wayar yana fadin”
Baki da hankali yariya”
********
Kiran Alhaji Usman ne ya shigo wayarta lokaci uku saura, ganin sunan sa yasa tai saurin daukan wayar ta dannan tare da karawa akunnenta”
Amarsu ta ango”
Karka Kara”
Murmushi yayi sannan yace”
Kirarin kune irin naku na amare”
Hmmm burin ka yacika an matsamin dole in koma gidan ka, kasani tilastamin akayi Kuma bazaka sameni yadda kake soba Dan yanzun bada bane”
Nima din Khadija ai yanzun badan bane, komai ya canza kamar yadda ya canza miki”
Karyane wlh ni yanzun ba Khadija da kasani ada ce”
Haka nima, ba Usman din da bane, Kuma Zaki tabbatar da haka anjima”
Tsaki taja wlh banson ka na tsane ka”
Nasan karya kike fada yariya, nasan abun da ke sakaki fadin haka kishine bawani abu ba”
Tsakin takuma bugawa sannan tace”
Kudin dakabani na lalle da kitson banyiba kuma bazanyi ba hakanan zaka gannin tsurata Dan haka ka aiko a amsan maka kudin ka”
Lumshe idonsa yayi sannan ya girgiza Kai ya bude yana fadin”
Nima mancewa nayi nabada, yanzun natsani lalle, har kitson idan nagansu zuciyata tashi take, nagodewa Allah da bakiyi ba gaskiya ni me sa’a ne, duk abun Dana roki Allah yabani”
Turiri taji kanta yafara kashe wayar tayi batare daya kashe ba yaran gidan su tafara kwalawa Kira bayan yariyar tazo tace jeki Kira min Aisha agidan su tamin lalle…….
Mamaki sosai Inna taji ganin yadda Khadija ta mika kafa da uwar yamma da sunan lalle, cikin ranta tace ja’ira anaso ana kaiwa kasuwa ca kike wani zai matsa miki ne kiyi, afili kuwa harara ta zabga Mata sannan ta juya ta fita”
Dakin Innarta ta isa tana fadin”
Kinga Almurar can Khadija lalle ake Mata da wannan uwar yamma”
Cikin kawar dakai Inna tace rabu da ‘yar banza”
Kafin Mangariba Khadija tayi ransa da ita cikin lallai da kitson da sukai matukar fito Mata da dogon hancin ta”
Tsakar gidan ta fito Babu kowa kamar ma ba gidan bikiba kowacce tashige daki domin gabatar da Sallah”
Bakinta dauke da Sallama ahankali ta daga labulenan Inna cikin sanyin jiki ta shiga dakin”
Kallonta Inna tayi ta kawar dakai zuwa can tace”
Sai yazo zai jiraki kiyi wankan koko me kike jira??
Kasa kasa sosai da murya tace ai zanyi”
Jigum sukayi zuwa can ta mike ta fice”
Wanka yayi bayan tafito ta zauna gaban madubi tana kallon kanta, tambayan kanta ta shiga yi, waini yanzun gidan Usman zan koma akaro na biyu, zan sake kasancewa matarsa?, Har mu kasance a inuwa daya😫, wata zuciyar ce tace”
Ayau ma kuwa, zabura tayi ta mike tsaye cikin tsananin Tashin hankali tare da faduwan gaba”
Jin Kiran Sallah isha’i yasata saurin murza mai ajikin ta tare da saka rigar bayan ta gabatar da Sallama tsaye tayi tsakiyar dakin tana me kallon cikin dakin acikin ranta take fadin”
Kenan yau bazan kwana adakin nan ba🤔, filonta ta kallah guda biyu tace”
Bazan tada kaina da matashin nan ba yau😔
Banbarakwai take kallon abun, gani take kamar bata taba sanin sa ba, ji tayi tana son tai mgnr da wani jimmm tayi cikin yanayi irin na tunani Ahmad ne ya fara fado Mata yayin da tai daurin runtse Ido sannan ta bude, da ace be auri Samha ba nasan gunsa zan fara zuwa nakai masa Karan su baba da suka yanke min huci batare da duba abun da zuciyata ke so ba, nasan kobe hanasoba zai gaya min mgn me Dadi koda ace bayan yagaya mara dadi ne, yamutsa fuska tayi tare da kawar da zance ta shiga shiryawa, Bata Bata lokaci bagurin yin kwalliya ba dugowar riga ta saka ta atamba duk da tana ganin bawata kwalliya tayi ba Amman sosai tai kyau”
*********
Uncle Dan Allah ka kaini badan halina ba👏🏻
Hmmm kaji yariya da wayau, kin matan ranar da nake rokon ki ki kwana dakin nan kin saurareni ne??
Kayi hakuri to”
Shikenan naji zauna Ina zuwa”
Zama tayi abakin gadon yayin daya fito be jimaba ya dawo zama yayi gefenta yana fadin”
Kinaji ko Fatima, yanzun kinga dare yayi, abun da nake so dake kibari zuwa jibi lokacin suma sun natsu, kinga yanzun Haka in tunanin Ita mam….runtse Ido yayi yai saurin budewa yana fadin mamanmu tana gidan Baba toh kinga idan kikai hakurin zaifi”
Bude baki tayi da nufin yin mgn yai saurin saka ya tsan shi abakin ta🤫
Shirun tayi tare da mikewa afusace cikin waigawa tana hararansa tare da maganganu wadda bayajin abun da take cewa”
Zo Fatima”
Cikin hade rai sosai yai mgnr yayin da tai wuce abunta, afusace yabi bayanta jin takunsa ta waigo ta kalleshi, ganin inda yake sauri tagane alamar kamata yakeson yi, karawa tayi aguje batare data wai wayo ba harta isa gaban Hajjah sannan ta zauna gefenta tana fadin”
Kin ganshi ko? cikin turo baki”
Kugunsa ya kama da duk hannun sa biyu me kike cewa ne??.
Badakai nake ba Samha ta fada, yayin da take Kara shigewa jikin Hajjah, ita ko Hajjah fadi take yaya akayi??
Hajjah yariyar nan waidan rashin hankali saina kaita gidan su take nufi adaren nan, tayi hakuri mana akwana biyu tunrana take damuna awaya”
Kuka Samha tafara cikin matso hawaye Kara shiga jikin Hajjah take tare da fadin Kuma bazan koma ba yau”
Kita zama karki koma din an gaya miki damuwa nayi da ki koma din mikewa yayi cikin Jan tsaki yace”
Hajjah Saida safe
Murmushi Hajjah tayi tare da fadin”
Zo Ahmad fushin ai banaka bane, daure kabiya da ita ta gaida mamar tata sai ku wuce”
Ni gaskiya Hajjah bazani ba, shikenan dan tanason hakan dole sai an mata? Juyawa yayi ya kalli Samha yace”
Ki kalleni da kyau ni ba sa’an wasanki bane, bezama lallai duk abun da kikeso sai anyishi ba domin bakece kike Dani ba nine nake dake Zaki wani cemin bazaki ba toh karkije din mara kunyar bamza”
Hajjah harya gama batabar murmushi ba, kallon inda Samha take tayi tunda ya fara fadan tafara hawaye sosai ganin inda jikin Samha yai sanyi Hajjah tace”
Ke Fatima tashi ku tafi kinji……
Mikewa tayi kamar daman jira take, shirye take daman domin Shirin sosai Hajjah taima komawan nata daka dosota kawai kamshi ke tashi”
Tuni Ahmad yai waje ganin haka Samha ma tabishi tana tafiya ahankali”
Yana zama motar itama tana zama, ji tayi yace”
Fita ki koma”
Gyara zamanta ta kara tare da share hawaye”
Badake nake mgn ba??
Kayi hakuri, ahankali ta fada”
Kawar dakai yayi bakinci bazaki bini ba?, agaban Hajjah kike cewa bazaki biniba me kike so to? rarrashin ki kikeson nayi kome?
Hawaye kawai Samha ke sharewa yayin da ya sake cewa”
Ni zakima yanga?
Cikin kuka tace Uncle naface kayi hakuri”
Kawar dakai yayi sannan ya tada motar yabar gidan, suna tafe kamshinta na dukan hancin sa”
Har sukai nisa yana kula da ita a dole fakar idonsa take tana share hawaye”
Tsaki yaja cikin ransa sannan ya dauke hanyar zuwa gidan Baba”
Tunda ta kula ya dauke hanyar ta ware idonta tana kallon hanyar”
Suna isa ta hangi Motar data tambatar Abbanta ne yazo acikinta akofar gidan”
Koda Ahmad ya tsaya can gefe ya kalla cikin yanayi irin na me fushi yace gashinan tunda haka kike so amman karki jima kiyi sauri ki fito”
Murmushi ne tayi tare da saurin zuwa gareshi ta tura hannuwanta cikin rigarsa ta zagayo da hannunta ta rugunshi ta rungumeshi tare da sunbatan bakin sa”
Hannunsa yasa yacire nata data rungumeshi dashi sannan ya kawar da fuskan sa gefe cikin yanayi irin na me fushi yace”
Nifa fushi nake ki rabo dani”
Murmushinta ta fadada sannan takara kwakumeshi duk irin kaucewan da yake batabar binsaba hartai nasaran cafke bakin sa”
Nan fa ya gaza kauda kansa bayi da wani karfin jaruma dole ya bata hadin kai domin amatse yake”
Sun jima suna abu daya ahankali Samha ta zare bakinta yayin da Ahmad ke kallonta idonsa lumshe yayin da fuskansa ke dauken da murmushi yake fadin”
Muje gida Fatima na matsu sosai”
Kash😬 Uncle barin shiga in fito kokarin sauka take taji ya rike hijjabinta”
Juyawa tayi ta kalleshi Uncle barin yi sauri na fito dan Allah
Idonsa jawur tagani, hannunsa yasa ya yaye hijjabin, sannan yana kokarin daukota ta rike hannunsa”
Cikin Ido suka kalli juna, Uncle atiti fa muke, Kara ture hannun nasa tayi tace dan Allah kayi hakuri barin je in dawo”
Hijjabinta ta dauka saidata fito wajen ta saka sannan ta nufi gidan”
Kallo yabita dashi kamar wani Wawa harta shige sannan yai ajiyan zuciya tare da gyara zaman shi sosai”
Kwanciya yayi bayan kujeran tare da runtse ido”
***********
Lafiya daga Inna?
Daga gida nake Umma😅
Hade rai Khadija tayi sosai sannan tace”
Meye kike wani yakemin hakura??
Dan hade rai Samha tayi cikin son boye murmushinta tace”
Umma Abba na ne ya Gaya min dazon😊
Tsaki Khadija taja, ya gaya miki me???
Kawar dakai Samha tayi gefe, nidai Umma cemin dai yayi kawai Kun shirya”
Tsaki Khadija taja sannan tace”
Shine kikazo ki tabbatar? jibeki kawai Ina mijin ki yake daya Bari kika fito wannan lokacin?
Yana waje, gida zamu wuce nace ya biyo dani, daker ma ya yadda”
Jimmm, Khadija tayi, sannan tace ki tashi ki wuce ku tafi koko wani abun kike so kuma??
A’a Amman naga motar Abbana awaje…..
Yana dakin gurin Baba, kuma dakin gaidashi ki wuce, dare yayi”
To kawai tace tare da fitowa tana fadin saida safe”
Tana kokarin isa ta hango Abban nata ya fita, ta waccen kofar, binsa tayi tare da Kiran sunan sa”
Cak ya tsaya adaidai lokacin daya kusa isa motar tasa, cikin murmushi sosai ya kalleta A’a Mamana?
Cikin hannunsa ta zura nata tare da gaidashi”
Cikin kulawa sosai ya amsa sannan yace meya fito dake da daren nan??
Abba kosawa nayi na ganku”
Murmushin sa ya fadada sannan ya kalli motar Ahmad yace shine dan rigima kika tasoshi da daddare?, to me kike nufi ko kinzo taya ni daukan amarya ne??
Murmushi Samha tayi yayin da Alhaji Usman yace”
Metace data ganki?
Cewa tayi in gaidakai in wuce gida dare yayi”
Murmushi yayi sannan ya daga waya ya Kira Khadija Saida ta kusan katsewa ya ta dauka”
Ke nike jira ki fito mutafi”
Ni daya??
Kina neman ‘yan rakiya ne??
Ai kaima kasan ba haka ake yi ba ai”
Toh Ina jjranki kiyi yadda akeyi na baki minti 10 ki fito keda ‘yan rakiyan ki idan baki samu ba ga Mamana nan saita fito dake”
Murmushi Samha tayi tare da shigewa jikinsa”
Hannunta ya roko adaidai lokacin da Ahmad yake dahowa wanjen”
Dan sunkuyawa yayi ya gaida Alhaji Usman, yayin da Alhaji Usman din ya karaso kusa da Ahmad ya rike hannunsa kamar yadda ya rike na Samha yana fadin”
Yakamata ku wuce gida Haka……
Abba ni inason in biku inyi sati acan in zauna tare da ku wlh”
Shikuma mijin ki fah?, Kawar dakai Ahmad yayi tare da jinjina wauta irinta Fatima”
Ganin inda Ahmad ya kauda kai yasa Alhaji Usman kallon Ahmad din sannan yace”
Ka yadda mutafi da ita tayi sati??
Kasa Ahmad ya karayi da kansa can kasa da murya yace na amince Abba”
Dariya Abba yayi yana fadin wannan bekai zuciba akan lebenka kawai ya tsaya”
Murmushi Ahmad yayi yayin da Samha ke kallon yadda Ahmad duk yabi ya shiga cikin yanayin kunya”
Kula da alhji Usman yayi yasa shi fadin”
Kabar Jin kunyata Ina son ka sake Dani kamar yadda wannan yariyar take sakewa Dani, Kan Samha ya nuna cikin sauri Ahmad ya kauda kansa”
Juyawa Alhaji Usman yayi ya kalli Samha yace Mamana kuje ku fito min da Khadija nagaji da jira”
Cikin sauri Samha ta saki hannun Abbanta tanufi gidan shiko Ahmad aransa fadi yake wane ni”
********
Dan Ubanki ina Wasa dake?
Toh Umma aishi yace in fito dake”
Ashe kuwa zanci Ubanki na miki bakibar gidan nan ba”
Khadija karki Bari Babanku yaji wannan mgnr keba yariya bace babu me raka ki idan an kwana biyu zamuzo mu ganku”
Mikewa tayi tana gyara mayafinta fuskanta Babu fara’a acikin zuciyarta take fadin gaskiya babu adalci acikin wannan auren, hawaye taji yana zubo Mata tai saurin gogewa sannan ta zaggawa Samha harara yare da fadin”
Kina wasa Dani Samha karkibi mijinki kuwuce wata kila sai bakin ki yayi jini…..
Bata Bari Khadija takaiba ta wuce cikin fushi sosai tana fita tace Uncle zo mutafi”
Sallama Ahmad yaiwa Abban Samha sannan sannan ya wuce ya budewa Samha motar ta shiga ta zauna yayin da yake kokarin bude gefensa ya hango Khadija ta fito”
Motar Usman ya dosa yayin da Ahmad ya saki murmushi batare da ya shirya ba
Zama yayi cikin motar tare da kallon yadda Usman ya budewa Khadija kofar ta motar ta shiga ta zauna sannan ya rufe ya zagaya”
Kusan atare suka tada motar da Ahmad da Usman sukabar unguwar”
Banda ajiyan zuciya bakajin komai acikin motar wadda Usman keyi tare da kallon Khadija tare dajin kamshinta cikin hancin sa”
Basucewa juna komaiba har suka shiga habar gidan Alhji Usman”
Wani irin mummunan faduwane ya samu akhadija data tuna cewa Wai aure ne ya kawota hankalin ta ke dashi ga wani irin haushin Usman da take ji”
Sakkowa yayi acikin motar yana ya zago ya bude Mata tare da zuba Mata Ido”
Sosai yake ganin kwalliyarta domin haske gidan sa kamar rana zanen Jan lallen ta yai matukar tafiya da hankalin sa wadda ya kwanta luf akan farin fatan ta”
Harya gama kare Mata kallo Bata motsa ba Dan haka yace”
Madam, sakko ko nasako dake”
Kawar dakai tayi can gefe”
Ki sakko nace kindai San dole zagi shiga gidan nan ayau ko kinki ko kin so, kina abu saikace karamar yariya ki sakko ni kina bata min lokaci
Har cikin zuciyarta ganin abun take ban bara kwai tana ganin girman abun kunyan da zata komawa Usman”
Khadija ki fito mana?
Ganin Bata da niyya yasa hannunsa ya dagota dole ta sakko yayin da sukejin hucin juna kamshin turaren sa ya cakude da na juna sosai Khadija ta shiga wani yanayi domin ta kula Usman ya shirya mata fitsara iri iri dan yanzun Kamar jiranta yake datai mgn ya bata amsa acikin ranta tace yana iya cewa ba yau nemana zaiyi
Yana tafe tana binsa abaya lokaci bayan lokaci yana waigowa ya kalleta”
Suna shiga gidan taja burki afalon waje ta nema ta zauna shima zama yayi sannan ya saki murmushi yana me zuba Mata Ido na tsayon lokaci sannan yace”
Ina me tsananin farin ciki ayau Khadija, jinake kamar bani ba, sai Ina ganin duniyar duk ta canza min yau Allah ya cika min burina gani ga farincikin rayuwata, Ido ya sake Kura Mata sannan ya ce”
Khadija dan Allah ki saki ranki, fushinki akaina yayi yawa sosai, Ina me baki hakuri ki rage fushin ki akaina, banason yadda kike min koda kikaga Ina maida abin wasa bawai baya min ciwo bane Ina sharewa ne kawai saboda nasan ni me laifine agurin ki, Khadija ni masoyin kine nahar abada kema Kuma nasan kina Sona halinane bakiso ko???
Dauke kansa tayi agefen sa ta mayar dayan gefen”
Hannun sa ya mika ya roko hannunta ya zubawa lallen ido yayin da Khadija ke jiran Jin me zaice”
Fuskanshi babu yabo babu fallasa yace”
Danace karki lallen banaso shine kikayi??
Eh ni abun da baka son shi nake so”
Murmushine ya bayyana afuskansa sosai tare da cigaba da kallon hannun”
Shima kitson kinyi ne???
Me zai hana”
Dariya yayi wannan karon sannan yace kin kyauta, dazon da nake mgnr arziki baki tankani ba, yaxun kin Kara lalacewa da tsiwa tsiya kefa ba karamar yariya bace ke yakamata kima wani fada amman gashi kema yi kikeyi”
Kasan niba karamar yariya bace ka matsa da karfi da yaji karaboni da gidan Ubana tun da natsufa aida ka barni”
Hmmm nasan abun da kike so Khadija Amman ni bazan biyekiba, banajin rigima yau”
Nikuma shi nakeji”
Murmushi yayi sannan yace tashi mu shiga ciki”
Ni iyakata nan”
Jimmm yayi zuwa can yace”
Shikenan yanzun kije ki zabi dakin da kike so saiki shirya ki kwanta, ni barin je in kwanta”
Mikewa yaga tayi harta fara tafiya ta tsaya tare da fadin Kabani dakin da wata Bata taba zama aciki ba”
Mikewa yayi cikin murmushi yake binta da kallo sannan yace”
Kiyi hakuri Khadija, mgn ta gaskiya Babu dakin da wata Bata zauna ba, Amman Banda abunki aina musu gyara?, Kije ki zaba zanyi kokari in canza mana wajen zama”
Cigaba tayi da tafiya batare data jiyo ba dakin da yake mazaunint dakin ta ada nan ta shiga tare da fadawa Kan wawakeken dakin ta saki kuka mai cin rai, ta dauki tsayon lokaci tana abu daya zuwa can ta mike ta shiga toilet wanka tayi tare da dauro alwala, akwati da tagani ta bude, kaya tagani birjik jere aciki kowanne gefensa daban “
Rigar bacci ta dauko sannan ta dawo gaban madubin tashafa mai tare da feshe jikinta da turare rigar ta Sanya sannan ta dauko Babban hijjabi ta Sanya ta gabatar da Sallar isha’i”
Bayan ta idar hijjabin ta ninke sannan ta nufi gadon tai rufda ciki, kome ta tuna kuma saita mike taje ta juya key din tabar shi jiki sannan ta dawo ta kwanta”
Idan ka ganta saika dauka bacci take nanko tsabar damuwa ce dake cinta wannan wani irin maida Aure ne🤔
Cikin ranta tace nasan nadawo kenan bazai Kara gigin sakinaba saidai Ina tunanin ta yadda zan rika mishi kallon miji😫 sannan take taken sa bazai wani dage kafaba nikuma gaskiya ban shiryaba koda can Ina gidansa ai Ina gyara dan haka yanzun baxan yadda yazo min ahaka ba dole saina farayin gyra
Tana cikin wannan tunanin taga anturo wata kofa dake gabanta, wadda ada data hango labule ta zata window ne”
Alhaji Usman tai Ido biyu dashi dagashi sai gajeran wado, gajeran wadon ma bame mutunciba cikin sauri ta dauke kanta rawa jikinta yafara rabon dataga hakan shekara kusan na goma kenan, sannan wannan lokacin Usman din ya Kara girma da fadi dan haka duk tava abun yai Mata wani iri”
Gefen data maida kanta ya zagaya ya zauna idonta kogunsa kawai yake gani dan haka tai saurin komawa da kanta can gefe”
Cikin rawar jiki Khadija tace me kazo yi??
Hmmm menaxoyi fa kikace?, Iyali nace fah ke”
Jimmm tayi zuwa can ta tabude baki cikin sanyin murya tace”
Nasani, Amman aikace inshirya nikuma bawani Shirin danayi yanzun saboda karancin lokacin Amman kabani lokaci tukuna”
Murmushi Usman yayi sannan yace”
Kyayi ygran nan gaba, yanzun kam bana bukatar gyara ai sai abun yai yawa nasan ashirye kike”
Ni gaskiya ban shirya ba😔 Kabari inshirya kabani Sati daya”
Kugunta ya damka ya ratsa hannunsa dashi gefe zuwa maranta sannan yace”
Gaskiya bazan iyaba Khadija, kibarni na goge tsatsar yau in yaso saina baki lokacin Amman ba sati daya ba gaskiya”
Hade fuska tayi sosai ni banaso. Wula kanci gabari fah”
Murmushi yayi sannan ya mike ya isa ya rage hasken dakin sannan ya koma ya haye gadon tare da jawota jikin sa wani irin wawan runguma yai Mata tare da sunbatan ta, Kasa bari yayi kamar wani zararre ko Ina yake sunbata zuwa can ya dauketa ya daura jikinsa roko yai Mata bana wasa ba yana sunbatan ta yana hawayen farin ciki tare da mayarda ajiyan zuciya”
Tuni yanayin jikin Khadija ya fara canzawa saidai tana daurewa kar ya gani”
Sarrafata ya cikaba dayi bebata danar yin wata mgn ko motsiba wannan karon bakinsa yana cikin nata sunata abu guda
Duk inda taso ta kaucewa abun ta kasa, tsintan kanta kawai tayi tana mayar da bartani, batare data San lokacin da hakan ke faruwa ba, gaba dayan su yau sun tabatar wa juna sunyi kewan juna, gaba daya sun fita hayyacin su”
**********
Cikin bargo na hangi Khadija sosai ta kudundune har kanta”
Kallonta Alhaji Usman yayi yai murmushi sannan yacigaba da fesa turaren da yakeyi ajikinsa tare da fadin”
Zakije ki gaida Momy kokuwa kinajin gajiya??
Daga cikin bargon tace wata rana zani”
Takosa fah ta ganki, jiya ma cewa tayi na biyo dake kasawa kawai nayi nakosa nazo gida na goge tsatsa”
Himmm, ai Kaine tsatsan bani ba”
Murmushi yayi kadan, sannan yace wayyo na tausaya miki ajiya……
Jimmm tayi sannan yace me kake nufi daka tausaya min?, Niba abun tausayi bace wlh alfarma ka nema Dan ma ka samu an barka?
Murmushin sa ya fadada sannan ya dawo kusa da ita ya zauna hannunta ya rike sannan yace”
Nadai miki alfarma nabaki abun da kika dade kina jira, kwadayin shi ya hanaki aure tuni”
Runtse idonta tayi sannan tace”
Naji haka din ne, garani tsayawa nayi jira, inda Ina da kwadayi daban tsaya jiraba danata kwashe kwashe kamar yadda kaita kwaso ko wacce banza kana sakawa adaki, Amman dun da haka baka maida kwadayin kaba Saida ka makale min Ina yakiceka kana mannewa”
Dariya yayi sosai bayan ya tsakaita ya tsuguna ya Sunbaceta yana kokarin sake sunbatan ta akaro na biyu yaji Karan wayarsa kin dauka yayi yacigaba da abun da yake yayin da aka cigaba da Kiran wayar tasa”
********
Zaman da akayi ahannun kujerar yasashi saurin Dagowa ga kalleta”
Ganin indata Bata rai yace”
Yaya akayi??
Ba Abba bane nakirashi har sau biyar yaki ya daga wayar😫😫😭
Kallonta yayi sannan ya dauke idon sa yace”
Karfe nawa yanzun?
6:30am”
Har kina iya fadan shidda darabi, ke baki da hankali ne Zaki Kira shi wannan lokacin”
Toh meye ai Ina Kiran shi wannan lokacin Kuma yana amsawa, yanzun ma ai sun tashi kaima bagashi katashi ba”
Ni kekikasa idona ya bushe kin hanani abun da raina yake so”
Uncle jiyafah kayi😫
Meye wani jiya nayi?, Da ba haka kike ba idan kina hanani hakkina aure zankara, ni kiriniyarki Bata damuna duk shirmen da zakiyi kiyi Amman karki hanani Hakkina yariya bana Wasa da wannan bangaren”
Ai nasan ba hanaka bayiba Uncle inason ne nayi waya da Abba na”
Tsaki Ahmad yaja tare da kwantawa jikin kujerar ya lumshe ido”
Sakkowa tayi ta zauna jikinsa ganin yaki bude idon Kuma be tabata yasata ta fada jikinsa tare da shaka hannunta tana yamutsa gemon sa take fadin”
Uncle?
Ummm”
Wannan gemon meye?, gayu ne ko Hunna ce?
Batare daya bude idon ba yace duk wadda kika ce”
Hannunta tasa ta rabasu gida biyu sannan ta tura hancinta agurin take fadin”
Nidai gaskiya gaji da ganin shi ahaka”
Yakike son ki kanshi ko in aske shi???
Caf da yaji zanyi harsai wani ya fito, nifison ka barshi yafi haka yawa”
Da gaske?
Eh Uncle”
Ton karkuma yafi haka yawa kice yana soke ki”
Bazance ba Uncle, yanzun Uncle ka fasa ne??
Menene??
Idan ka shirya na shirya”
Bude idon sa yayi gace me din”
Da hannunta ta nuna mishi cikin sauri ya saki murmushi sare da mikewa ya sunkuceta zuwa daki”
Kan kawartacen gadon sa ya ajeta sannan ya shiga Sarrafata, sosai ya shiga cikin alokacin da yake wasa da jikinta, so da yawa yana yaba kokarin Samha awannan yanayin saidai in ba’a ce Mata kule ba”
Sosai ya samu gamsuwa Dan hakama yanzun tana kwance ajikin shi sai faman ajiyan zuciya yake tare da saka Mata albarka”
Tayon sati Uku aka dauka duk irin nacin da Samha takewa Ahmad akan yakaita Abban ta yaki, yayin da suke morewa junan su sosai”
Awannan zaman ya gane yana da bukata sosai Dan yanzu. Kwata kwata bashi da hakuri ko kadan kullum ne yake abun da yaga dama da ita, haka itama Samha tana daukan bukatunsa sosai take kokari baya samun matsala ta bangarenta “
Ayanzun ta warware sosai dan haka ta koma makaranta tare suke fita driver ne yake dawowa da ita”
Yauwa kamar kullum wanka ta fito tai shaba sannan ta feshe jikinta da turare, kayan makarantar ta Sanya yayin da tana kokarin saka hijjabi Ahmad ya shigo”
Wai hakin saka kayan makarantar?
Dakai tabashi amsa”
Ashekuwa Zaki cire su”
Sabo dame?
Baki bani nasafe ba”
Buga kafa ta fara haba Uncle kullum ne sakayi da safe nidai duk ka din ga hadawa kayi adare ni wlh da safen nan kwashe min yayan hanji kake yi”
Wani irin kallo ya mata sannan yace ke nake jira fah”
Kuka tafara, ba abun da yake Mata ciwo kamar kayan makarantar ta dazata cire”
Ganin inda take kuka ya mike ya dauki Agogon sa daya kwance yanzun nan yace Muje”
Cirewa nake fah”
Kafin ma ta rufe baki yayi waje, bayansa tabi yana zaune cikin motar itama shiga tayi ta zauna harya sauketa bace Mata kala ba”
**************
Cikin fada fada Usman yaci amarcin sa, cikin wannan sati uku da sukayi agida sunyi dimurmur abun su, bama kamar Alhaji Usman dagani kasan yana hutawa”
Ayauce ta kama zata fara fita shiga tayi ta alfarma tare da yafa babban mayafi”
Gidan momy suka isa tana zane gaban Momy yayin da Mommy ta tsura ma Khadija Ido”
Idon ki kenan Khadija, sai yau kusan sati 4??
Kanta akasa ta amasa sosai tai murmushi tare da fadin”
Mommy shine be kawoni ba”
A’a Mommy ba haka akayi ba duk ranar da nace tazo muje saitace tagaji abari sai gobe”
Dagowa Khadija tayi ta harareshi yayin da yace Eh mana”
Shima hararanta yayi murmushi Mommy keyi tana me kallon su tace”
Usman idan kana tare da Khadija kafi kyan gani, jiba cikin ganganin lokaci har ka canza

Usman idan kana tare da Khadija kafi kyan gani, jiba cikin kankanin lokaci har ka canza, da ko fara’a bakayi duk wanncen matan dakaita aure baka sakewa dasu kamar haka……
Mommy Kiyi shiru karttaji dama tana min wani takama”
Waigowa Khadija tayi ta harareshi sannan tace aina riga naji”
Dariya Mommya tayi haka suka wuni agidan bayan sun baro gidan ne suna tafe ahanya Khadija tace”
Abban Samha kadan biya Dani Asibiti mana?
Asibiti?, Me zakiyi acan din??
Ina son inga likita ne??
Gefen titi ya faka motar sannan yace”
Inajin ki meye ke faruwa, kina da wata matsala ne ko lafiya ce babu??
Kawar dakai tayi inason Inga likita ne, kwana biyu zuciyata na yawan tashi sannan kuma watana ya wuce bangani ba”
Masha Allah, kenan kina da Ciki ko??
A’a, insha Allahu ba ciki bane ma, idan ma shine gara inje da wuri da a fidda min shi”
Afiida miki fah kika ce?, Akan wanne dalili??
Abban Samha ni yanzun Kuma har wata haihuwa ce zanyi?, Wannan ai abun kunya ne, nasan yanzun zaiyi wuya ace Samha Bata da ciki, Kana nufin nima saisu gannin da ciki, Ina bazaiyiyuba, nikam na hakura gaskiya”
Kare Mata kallo yayi sosai sannan ya maida motar bisa titi tare da fadin”
Khadija ayanzun nattabarwa kaina kina da Ciki, ki daina tunanin bazaki haihu ba, danni yara nake so, ni Babu ruwana da yaran da Samha zata haifa dan ba nawa bane, Nima Ina son nawa, Dan haka idan bakison kiga bacin raina daga yau ki kiyayeni”
Kuka Khadija ta fara yanzun kana nufin sai kawai Samha ta gannin da cikj tsakani da Allah wannan ai zubar da Kai ne”
Dauke kansa yayi daga bangareta har suka isa gida kuka take idon ta duk sun kunbura, dakinta ta nufa ta kwanta harga Allah ta hakura da haihuwa Kuma balakin kunya take aganta da ciki”
Abba na fitowa Falo sukaci karo da Samha”
A’a Mamana, kece da rana haka??
Gaidashi tayi sannan tace daga makaranta nake Abba”
Yayi, toh Ina Ahmad din,
Yana Office daman driver ne ke dauko ni
Yasan zakizo ko?
Kamar bazata amsa ba kuma zuwa can saitace shine yace inzo”
Toh ki shiga Mamanki nan
a ciki bata Jin dadi ma
Cikkin sauri ta nufi dakin
Sunata Abbanta ya Kira sannan yace”
Kitambayeta me take so ki dafa Mata yanzun muka dawo gidan Momy bataci komai ba”
.
Tam Abba”
********
Cike da haushin Samha ya wuni sosai ya tsana ta nuna yana damunta din nan, bayan ya tashi Aiki gidan ya nufa yana shiga gidan yaga babu motar da akekai Samha makaranta megadin ya tambaya yace tunda ya tafi daukota n
Be dawo ba, wayan driver ya fara nema shima be dauka ba hakama ta Samha ba ‘a dagaba”
Rutse idonsa yayi afili yace yau me yariyar nan takeji ne Wai, wannan ai Iskanci ne, gidan Hajjah ya nufa Dan yasan Bata zuwa ko Ina inba gidan Hajjan ba babu inda zatace zata, idan na kamata kuwa ranta zai baci…..

5 comments