💍MIJIN MARAINIYA💍💍💘
Advertisements
Story
&
written. by
Fadeela Lamido
Mmn Yazeed📝
64-66
Advertisements
Bayan sun dawo gida ummi da gudu ta shige dakin ta ban da kuka ba abinda take.
jalal ma dakin shi ya shiga ya fara zubar da hawayen bakin ciki, amman koma meye ummi ita tajawa kanta.
haka ya kwanta yayi ta kuka.
kairat ma duk da yake tana da karancin shekaru sai da tashiga damuwan ganin abin da akawa ummin ta.
Da daddare safna ta fito falo ta zauna yau abin mamaki jalal ko awaya be ne meta ba , taita zama ita kadai har ta gaji ta wuce dakin su.
Advertisements
kasa barci tayi bata san tana matukar son jalal ba sai yau, sai juyi take agado gaskiya tana son ganin mijin ta, daukan waya tayi ta kira jalal har sau 4 be dauka ba, gani tayi bazata jura ba, ta mike.
zuwa tayi ta taba kairat dake kwance akan gado , dasauri ta zabura.
safna tace dama bakiyi bacci ba, wai yau me ya same ki tunda kuka dawo sai faman fashi kike.
duk da karancin shekarun kairat sai taji bata son ta fadawa safna abin da ya faru dan haka tashiga tunanin me zata fadawa safna, cen tuna yaya jalal idan bai son ya fadi gaskiya sai yace kansa ke ciwo, dan haka da sauri ta ce anty kaina ne yake min ciwo, amman yamin sauki.
safna tace sannu da kuwa aiken ki zanyi gashi kince kanki na ciwo.
ai yayi sauki, tashi tayi tace ina zaki aikeni gun yaya jalal?
eh kije dakin sa ki gani lfyr sa kalau san nan kuma kice mai nace ina gaida shi.
da gudu ta nufi dakin jalal .
ummi na kawance tana ta faman aikin kuka taji takun tafiya tace azuciyar ta wannan ba yafiyar jalal bane da sauri ta mike ta fito .
hango kairat tayi ta taba kofar jalal tace ke kuma ina zuwa?
ummi anty safna ce ta aike ni gun yaya.
toh naji jeki karki dade, tura kofar tayi tashiga ta same shi yana zaune ya hada kai da gwaiwa.
zuwa tayi daf dashi ta zauna ta kira sunan shi yaya baka da lfy ne ?
dagowa yayi cikin fada yace ke fita ki bani guri.
kairat tace yaya fah anty ce ta aiko ni.
me tace?
tace wai tana gaishe ka.
dadi yaji har ransa wannan ne karo na farko da safna ta nuna ta damu dashi amman saidai yau baya cikin farin ciki.
yace kairat kice mata ina amsawa .
juyawa tayi da gudu , jalal yasake tsayar da ita yace kice mata nace tabar wayar ta a kun ne zan kira ta.
ummi na zaune afalo kairat ta fito ta wuce ta tashiga nasu dakin.
da sauri safna tace me yace mike kairat ta gaya mata abin da yace.
tunani ta shiga yi gaskiya akwai abin da yake damun jalal, haka taita jiran jalal yakira ta taji shiru har gari ya waye.
8:30 ummi ta shiga dakin jalal tasa meshi yagama shiryawa tace yauwa jalal dama so nake ka rakani gidan yaya rabi.
ummi da yau ina son na koma office ne kinga tun biki ban koma ba kar daddy yayi fada.
jalal ina cikin wannan halin har kake maganar office har ina tunanin kana tausaya min.
jalal yace ummi bawai bana tausa sayin ki bane dama tsoro nake ji kar ran daddy ya baci, amm ba komai zo muje.
suna fitowa falo yace ummi bari naje na danga safna.
daurewa tayi tace to karka dade
***********
yana shiga yace kairat jeki falo da gudu ta fita, shi kuwa jalal zuwa yayi ya hau kan gadon ya daga safna dake kwance ta rufa da bargo, fuskar ta duk hawaye, yace safna me ya faru?
da sauri tace bakai bane kaki daukan waya na kuma kace zaka kirani amman kaki Kira.
daukan ta yayi ya daura ta ajikin sa kiyi hakuri safna bansa kinkira niba kuma jiya bana jin dadi ne shi yasa baki ganin ba, safna dama zaki shiga da muwa idan baki ganni ba?
tura kanta tayi cikin kirjin shi tana dariya.
Shima kara matseta yayi yana dariya suna cikin haka saiga kairat ta shigo.
da sauri jalal ya ajiye safna yace ke bacewa nayi kije gurin ummi ba.
a tsora ce tace ummi ce tace na dawo na zauna.
sai alokacin jalal ya tuna ummi na jiran shi, sau kowa yayi yaje kunne safna ya rada mata wasu magana ya fita yana dariya ita kuma tasa hannu ta rufe ido.
yana fitowa yace ummi muje
kallon jalal tayi ta daure fuska ahaka zaka tafi kayan ka a yamutse.
One comment