Advertisements
DAMBUN SHINKAFA
INGREDIENTS
Shinkafa
Zogale
G/oil
Albasa
Attarugu+Tattasai
Dandano + gishiri
Gyadar miya
Kayan Kamshin girki.
METHOD :
Advertisements
☆Ki auni shinkafar ki ta dafawa ki kai a barzo miki ita barjen dambu (kanana) ki tankade ki fidda tsakin daban garin daban. Ki wanke tsakin kisa a strainer y dige. Ki turara a karo n farko.
Ki samu Zogale mai yawa, ki yanka albasa da dan yawa ki kawo duka sauran ingredients din ki zuba a tsakin da kika turara ki zuba mangyada sosai sannan ki kara turarawa a karo na biyu.
Advertisements
Idan yayi zaki ji yayi taushi sosai. Ki kwashe. Aci dadi lpy.😋
3 comments