Advertisements

DOMIN SAMUN LAUSHIN FUSKA DA MAGANCE KURAJE

 

 

Advertisements

DOMIN SAMUN LAUSHIN FUSKA DA MAGANCE KURAJE

 

 

Advertisements

DOMIN SAMUN LAUSHIN FUSKA DA MAGANCE KURAJE.

DOMIN SAMUN LAUSHIN FUSKA DA MAGANCE KURAJE

Zaki shanya bawon lemon xaki dana kwai sai ki daka suyi laushi ki kwaba da ruwa kirika shafawa kafin ki shiga wanka

 

MAN SHAFAWA DON LAUSHIN JIKI

man kwakwa

man kade

man angurya

man xaitun

almond oil

baby oil

madarar turare

cocoa buter

ki hada su duka ki rika shafawa jikinki xaiyi taushi sannan ki hada da sabulun

sabulun xaitum

tetmasol

sabulun salo da gana

sabulun karas

sabulun cocumber

kurkur

Ki hadasu ki rika wanka dashi amma sai anjure
ko ya kare ki siyo ki sake hadawa sannan ki rage shiga rana

 

GYARAN FUSKA TAYI SHEKI

 

Gyaran fuska tayi fari da sheki naturally batare da kinsa chemical a fuskarki ba. Sannan zanyi bayani akan matan da suke tsintar kansu da wani irin wari ko kuma wani baki-baki a cikin armpit dinsu(hammatarsu) ko bakin fuska daga gefe daya due to bleaching products or sunborn. Dafarko idan kika ga fuskarki na irin wannan duhun daga gefe ko kusa da idonki to cikin biyune kina shafa cream kina shiga rana ko kina shafawa lokacin gari da zafi.

 

Na biyu ko kina shafa man dayafi karfin fatarki to dai koma menene ya janyo ga hanyar da xakibi ki goge wannan tabo zaki sami madara ta ruwa kisata a fridge tayi sanyi sosai sai ki goga a wannan tabon naki bayan minti ashirin saiki wanke sannan idan gari da zafi zaki sami ruwan sanyi kisa cottonballs ki tsoma ki dora akan tabon saiki bari yayi minti 5 saiki cire cotton din ki shafa mai a fuskar.I dan kika yi sau uku saiki dinga yiwa fuskar gaba daya.Am assuring you zaki mamaki sosai.

 

 

 

 

 

 

 

Leave a Comment