Gwamna El-Rufai Ya Haramta Zanga-zangar Addini A Fadin Jihar Kaduna
Advertisements
Gwamnatin jihar Kaduna ta haramta duk wani nau’i na yin zanga-zangar addini a fadin jihar bayan samun wani rahoto kan “yuƙurin wasu marasa kishin ƙasa” dake shirya wata gagarumar zanga-zangar adawa da kuma goyon bayan batanci ga Annabi da wata daliba tayi a Sokoto.
Gwamna El-Rufai ya umarci jami’an tsaro da su tabbatar da hana duk wani nau’i na zanga-zangar addini a jihar,
Gwamnatin jihar ta lashi takobin kama duk wani mutum ko kungiya da suka jagorancin ko halarci irin wannan zanga-zanga
Advertisements
Excellent post but I was wondering if you could write a litte more on this subject?
I’d be very thankful if you could elaborate a little bit more.
Cheers!