Advertisements
*JADAWALIN SUNAYEN MARUBUTAN DA SUKA SAMU DAMAR SHIGA GASAR ƘUNGIYAR EXQUISITE WRITERS FORUM (EWF)*
Kamar yadda sanarwa ta gabata, cewa, marubuta talatin ne za su samu damar shiga wannan gasa. To cikin ikon Allah mun gama tantance waɗannan marubuta, sai dai saɓanin talatin sun zama talatin da ɗaya, saboda mutane biyu sun turo a lokaci guda, waɗanda su ne cikon na talatin, da kuma talatin da ɗaya.
A ranar 7/2/2022, za a tattara waɗannan marubuta a muhalli guda; inda a ranar 10/2/2022, za a gudanar da wannan gasa kai tsaye, inda za ta zo da sabon tsari don kaifafa basirar marubutanmu.
Ga jerin sunayen kamar haka:
Advertisements
1. Halima Abdullahi (Nanatou)
2.Ahmad Rabi’atou.
3. Fatima Lawal Sa’eed.
(Mss Flower)
Advertisements
4. Abdullahi khadija
5. Mariyatu Awwal
6.Ameerah Adam.
7.Zainab Habibu
8.Fatima Bello Bukar
9. Zainab shehu
10. Rahama Ahmad Muhammad.
11.kausar salisou ousmane
12.Maryam Abdul
13.Zainab salihi yarima
14.Hauwa’u A sulaiman
15. Hauwa’u M kele
16. Iƙilima B Ahmad
17.Balkisu Aliyu
18.Summy M Na’igge
19.Rahama sabo Usman
20.Nafisat Rabi’u Umar
21.Kamal M lawal
22. Hassana Sulaiman
23.Ruƙayya Ibrahim Lawal
24.Aisha Musa ƴankara
25.Umma M Najamaga
26.Hadiza D Auta
27.Asma’u Jafar Jega
28. Rahamakoise
29.Muntasir Shehu
30. Ubaidullah Bn Musa El-gwaramy
31. Rahama Babagana Bukar.
4 comments