Advertisements
SHAWARMA
Advertisements
Abubuwan da ake bukata
Nikakken nama
Labanese bread
Cream salad
Koren tattasai
Cocumber
Maggi
Gishiri
Curry
Mai
Advertisements
Ki soya naman dakika dafa da maggi da curry.
ki soya sosae ruwan ya kame sai ki sauke.
Ki dauko wannan gurasar dakikayi idan kuma kinada ta kanti sae kiyi amfani da ita.
Saiki ajeta akan faranti ki dauko naman ki xuba kisa koren tattasai da cocumber dakika yanka kanana ki xuba akae ki kawo cream salad ki yaryada saeki nadeta atsaye, kisaka a oven tayi kamar minti goma ta gasu, xa’a iyayi dasafe domin karin kumallo
3 comments