Advertisements

Screenshot 20220319 194623 1

‘UWAR GIDA ZOKIJI WANI SIRRI

Posted by

'UWAR GIDA ZOKIJI WANI SIRRI

Bismillahirrahamanirrahi

Advertisements

 

Yar uwa ki wanke aya ki shanya ta bushe ki

gyara ridi shima ki shanya sai ki goge kwakwa ki.

Advertisements

shanya ta bushe sannan ki samu mazarkwaila ki
hada su waje daya ki dake su ki dinga diba kina
sha da madara ko nono…..yar uwa zaki bada mamaki

HADIN ZUMA

Zuma
Hulba
Habbatus sauda
Yar uwa ki samu zumar ki,ki hada da garin
habbatus sauda da hulba ki kwaba sosai sai ki
sha safe da yamma ni’ima kam ba’a cewa komai
zaki ga abinmamaki

Advertisements

Yar uwa ta ga wani sirri

TSAKIN KUKA

Ki samu tsakin kuka ki dinga tsuguno dashi

wato ki samu gaushi ki zuba a kaskon wuta ki samu tsakin kuka ki barbada sai ki tsuguna akai
yana matse gaban mace sannan yana hana warin
gaba da hamami

BAGARUWA

Ki samu bagaruwa ki nika ta tayi tausi sosai sai
ki samu zuma da almiski ki kwaba sai ki dinga
matsi dashi zaki sha mamaki yar uwa ta.

LALLE

Ki tafasa lalle sai ki dinga zama a ciki kiyi kamar minti goma ko sha biyar zaki matse

SAIWAR KANUNFARI

Ki tafasa shi sai ki dinga tsarki dashi amma da
dumin shi

HULBA DA GAYAN MAGARYA

Ki tafasa su sai ki dinga zama a ciki kiyi kamar
minti goma ko sha biyar a ciki yana matse gaban mace sosai kuma babu illa sannan kuma yana
maganin infection

GANYEN NA’A NA’A

Ki dinga tsuguno dashi yana hana warin gaba da
kuma infection

HULBA DA HABBATUS SAUDA

_Ki samu garin hulba da habbatus sauda mai
laushi sosai ki kwaba su da zuma ki dinga matsi
dashi

GARIN ZAITUN

Ki samu garin zaitun mai laushi ki kwaba da
mankade ki dinga matsi dashi zaki sha mamaki
yar uwa

DABINO DA KANUNFARI

Ki bare dabino yar uwa ta ki samu kanunfari sai
ki jika su a gora ko roba ki bari su jiku sosai sai
ki dinga sha safe da yamma wannan hadi yana
saukar da ni’ima sosai_

GANYEN MAGARYA DA MADARA

_Ki samu garin magarya ki zuba a madarar ruwa
ki sha zaki samu ni’ima sosai

GYARAN JIKIN AMARYA

GYARAN FATA

GA YANDA ZAKIYI

Idan kamar saura wata guda kiyi

AURE

sai ki
rage yawan shiga rana dan kuwa da wuya ki dai
na shiga rana gaba daya idan kamar saura sati
biyu bikin ki to yar uwa ta sai ki samu Kurkur
Madara
Kwai
Dilka
Zuma
Lemon tsami
Majigi
Turaren gaf gaf
Yar uwa ki hada kurkur da madara da kwai ki
kwaba su waje daya sai ki shafe duk jikin ki
dashi sannan ki barshi yayi kamar awa biyu sai ki
samu hankici me kyau ki samu ruwan dumi ki
goge fuskar ki a hankali sai ki shiga wanka da
ruwan dumi ki wawatsa ruwa a jikin ki amma kar
kiyi amfani da soso da sabulu in kin fito sai ki
samu dilka ki zuba ruwan zafi ya narke sosai
sannan ki zuba zuma ki kuma matse lemon tsami
a ciki ki shafe duk jikin ki da shi sai ki turara jikin
ki da turaren gafgaf zuwa minti talatin sannan
kuma ki shiga wanka da sabulu babu soso haka
zaki dinga yi kullum har zuwa lokacin bikin ki
zaki ga yadda jikin ki zai goge yayi matukar kyau
daga.

73 comments

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *