Advertisements

IMG 20220121 WA0314

WATA FITSARA PAGE 18

Posted by

WATA FITSARA PAGE 18

 

Advertisements

WATA FITSARA

By
Fadeela Lamido

PAGE 18

Advertisements

Alhaji Usman zaune Samha agefen sa, tafe suke cikin mota yayin da Samha ke share hawayen bakin ciki”

Abbanta kuwa juyowa yake ya kalleta sannan ya maida kansa bisa hanya, babu abun da Fatima ke fadi cikin ranta sai fadin”

Wannan ba soyayya bace ba Abba, alkawari bece haka ba Abba, kuka take har suka isa wani gida, cikin Abba ya shiga da motar, tunkan ya tsaya Ahmad ya fito daga cikin gidan yana sanye da Babban riga”

Advertisements

Harara ta zabgawa gefen nasa ta cikin gyalenta tana kallo Abbanta ya fita yayin da Ahamad ya bude barayin ta, Abba ne ya karaso ya rike hannunta ta sakko sannan suka shiga ciki gaba dayan su”

Wani kawataccen falon ta tarar wadda daganin an zuba naira tana share hawaye sosai ta zauna a inda Abba ya Umarceta”

Ahmad ma zama yayi idonsa akasa yayin da Abba ya danka masa Fatima cikin hannunsa yana fadin”

Gatanan nabaka ita amana, ita kenan mun, badan bansontaba nabaka dan Allah ka rike min ita amana”

Kan Ahmad akasa yace”

Insha Allah”

Juyawa yayi ya kalli Fatima yace”

Fatima, karnaji karna gani, ki nutsu ki dawo hankalin ki ki zauna agidan mijin ki”

Cikin kuka sosai tace”

Abba bazan iya ba….

Shiii🤫 karna sakeji”

Cikin hannun Ahmad ya sakata yayin da Ahmad din yai saurin runtsewa”

Ganin Abbanta ya mike ta saki wani marayan kuka, tare da mamanyan sa ta rike kafar tana fadin”

Abba karka tafi kabarni kamin rai Abbana👏🏻😭

Shima hawaye ya share sannan yace”

Mamana sakeni, inai miki fatan Alheri”

Bayansa tafi da kallo tare da mikewa tsaye, ganin da gaske ya tafi yabarta ta durkushe agurin”

Saidatayi kuka me isarta sannan Ahmad ya taho ya tarbeta cikin kafa kafadunta ya maidata sama”

Share Mata hawayen yayi yayin da take ture hannuwan sa yana sake riketa”

Bayan ya share hawayen ya kureta da ido, zuwa can yace”

Mena miki Fatima???

Kawar dakai tayi can gefe yayin daya sake matsawa daf da ita yace”

Mena miki, ninefa Uncle din ki Ahmad har akwai abun da zan miki kiyi fushi dani haka?

Kawar dakai tayi da saurinta yayin daya sake juyo dakan nata yace”

Shikenan yanzun yaya kike son ayi?

Ka maidani gidan mu”

Gutun Murmushi yayi sannan yace”

Kanki tsaye?, dan Allah kalmar Bata miki girma ba abaki???

Ahankali ta girgiza Kai”

Shiru yayi sannan yace shikenan, Amman yanzun ke sabo da Allah kinga ya dace Abba yakawo ki da kansa sai kuma ni na maida ki gida??

Eh”

Ya dace??

Kawar dakai tayi tare sa sake fadin”

Eh”

Jimmm yayi sannan yace shikenan, Amman kafin ayi hakan bari nafara kaiki gurin Hajjah?

Bazani ba”

Shiru yayi yana kallon ta zuwa can ya mike ya cire Babban rigarsa ya aje agefe tare da cire hularsa sannan ya koma daf da ita ya zauna tare da zagayeta yasata atsakiya cinyarsa ahankali ya kwanto da kansa wuyanta yana fadin”

Idan kin fada min dalilin ki nakina zan duba ko zan iya miki abun da ranki ke so, nasan kina Sona Fatima bakin da Huuja andaura aure an kawo min ke kuma kice in maidake gida, to awanne dalilin??

Matsawa tayi daga irin rokon da yayi mata ta share hawaye sannan tace”

Uncle ni gaskiya bazan iya zama dakai ba banson ka yanzun”

Jimmm yayi cikin rashin Jin dadin kalamanta sannan yace”

Baki Sona yanzun Fatima?, Toh meyasa”

Kawar dakanta tayi can gefe sannan tace”

Kace kanason Mamana kuma yanzun kadawo kace ni har ka aureni??😭😭

Jimmm Ahmad yayi tare da matsawa daga kusa da ita sannan yace”

Ba gaskiya bane Fatima, nasan wannan Shirin Khadija ne, ni bamuyi haka da itaba, karki saka wannan acikin ranki ki cireshi, sannan ki fuskanci abun dake gaban ki, shine aure, Khadija akwai wani abu cikin ranta game Dani, bansan meyasa ta tsaneni ba, ta dade tana nuna min kiyayya ki daina bari tana shiga tsakanin mu”

Cikin Sauri Fatima ta kalleshi cikin ido sannan tace”

Mahaifiyar tawa kake cewa haka?

Kawar dakai Ahmad yayi sannan yace”

Nikuma mijinki ne, inason kisani yanzun umarnina kadai zakibi, ko Abban ki yanzun nafishi iko dake, bare Kuma Mamanki, Umarnina kadai zakibi nine me gidan, kinaji ko?, Nine mijin ki dan haka abun da nake so kadai zakiyi, suk wani kananan mgn dole Zaki ajiyeshi agefe”

Idonta cike da hawaye take kallon shi ta rasa bakin mgn”

Toni kalaman Mamanta tayi datake cemata kallon Uncle kawai zatawa Ahmad yanzun kuma gashi yana cewa kallon miji zata masa🤔

Hawaye ta share yayin da yace”

Narufe wannan babin karna sakejin kince baki Sona indai wannan shine dalilin”

Shiru ta masa kawai domin fata tunanin Ummanta zata Mata karya zuwa can ya kawar dakai sannan tace”

Nasan Ummana baxata min karya ba, kuma harta sako ka aciki bayan tadan Kai zan aure Uncle dan Allah kabarni”

Wani irin kallo ya Mata sannan ya daure fuska yace”

Wannan auren da kike gani, mutu ka raba takalmin kaza, kitashi yiwo alwallah”

Kin tashi tayi yayin daya mike ya nufi wata kofa”

Bayansa tabi da kallo bayan taga kullewanan sa tashi tunani me zurfi akansa tare da auren sa”

Tsintan kanta tayi da share hawaye domin kwata kwata Bata kyaunar auren”

Shikuma Ahmad bayan ya koma dakinsa wanka yayi ya feshe jikinsa da turare sannan yasa kayan bacci ya kwanta”

Ko Ina rofe yake babi ta inda za’a iya fita dan haka hankalin sa yake kwance”

Tunani ya shigayi cikin ransa, afili yake fadin”

Haba Khadija, ke kinki amince min, duk da irin dakon da nayi tsayon lokaci Ina dawainiya da Abu daya, kinsani bawai baki sani ba, kinki bani daba sannan yanzun nanemarwa kaina mafita kina kokarin dama min lissafi, kin min adalci kenan?, anya akwai imani azuciyarki kuwa🤔, sai anyi mgn kice fitsara fitsara fitsar nan aikatata nayi ne, koda yaushe ni me laifine awajen ki, bazan bari ki kuntata min ba saidai mu kuntatawa junan mu”

Kasa kasa yafara Jin Muryan Samha tana fadin”

Uncle!!!

Shiru yayi tare da sakin murmushi ya ware kafarsa bisa gadon yayi daidai”

Daga can ya sakejin tace Uncle!!!

Na’am ya amsa ahankali”

Mikewa yayi ya nufi falon yayin daya ganta tsaye tana raba ido”

Hannunsa yasa duk biyun ya rike kogu, gani”

Cikin turo baki tace”

Tsoro nake ji😩

Cikin yin kasa kasa da idonsa yace”

Tsoro??, Ninace ki tsaya anan wajen, ni Ina gado tun dazon ai, ke nake jira”

Uncle Toni yazan yi?

Murmushi yayi yayin da ya shafa kansa yana fadin”

Duk yadda kika zaba, nidai gadona agyare yake idan kin shirya ki sameni agado….

Innalillahi wa’innalaihir raju’un,!!! Samha karkije!!!

Samha📢📢📢📢📢

Inna yalwa dake sharen tsar gida ta jefar da tsintsiyar ta nufi dakin Khadija aguje, hakama Inna da suka fito kusan atare ita da Baba suka fara tura dakin Khadija”

Ihunta kawai sukeji yayin da Baba ya fara dukan kofar, daker ya samu ya balle kofar arikeci suka shiga ciki”

Khadija kwance yayin da bargonta ya fadi kasa sabo haure kafar da takeyi, ihun da take tana Kiran sunan Samha yasa Baba ya fara tashinta yayin data tashi afirgice tana kallon kowa daidai har har yanzun tana kiran Samha”

Ganin irin gigicewan datayi Baba yafara tufa mata addu’a , ahankali ta fara sakin ajiyan zuciya sannan ta kalli Inna tace”

Inna Ina Samha??

Cikin tsananin Mamaki Inna tace kinfi kowa sanin tana gidan Ubanta Khadija🤔

Ajiyan zuciya tayi sannan yace”

Gidan Usman??

Cikin fada Baba yace tana da wani Uban bayan shine???

Zufa Khadija ta share sannan tace”

A’a Baba, toh Ina Ahmad fah?…….

7 comments

  1. Pingback: Telegram中文
  2. Em relação à popularidade, é difícil dizer qual está mais na moda. Isso pode variar dependendo da região ou cultura. Vários países restringem o acesso a jogos de azar, mas permitem apostas esportivas ou jogos de habilidade em cassinos. Algumas partes ainda têm sistemas de tributação diferentes para o dinheiro ganho nas atividades do cassino. Além das ligações ilícitas, a legalização de jogos de azar preocupa as autoridades por conta dos riscos do aumento de práticas criminosas, como a lavagem de dinheiro. “O intuito da lavagem é criar mecanismos para retirar a aparência da ilicitude do dinheiro”, diz João Santa Terra, coordenador de segurança institucional do Ministério Público de São Paulo. Assim, o dinheiro originado de um crime seria injetado em uma empresa — como um cassino — para ganhar a camuflagem de legalidade.
    https://www.soundclick.com/member/default.cfm?memberID=7230019
    Junte-se a milhões de jogadores! Jogue e sinta o gosto de ganhar! É muito simples jogar slots e jogos de casino na nossaseção de jogos grátis. Não é necessário descarregar ou instalar qualquer software. Navegue simplesmente através da lista de jogos ou utilize a função de pesquisa para selecionar o jogo que deseja jogar, clique nele e o jogo carregará e ficará pronto para ser jogado. Posteriormente, clique em girar (spin) se estiver a jogar nas slots, faça uma aposta e comece uma ronda nos jogos de mesa. SlotCatalog © 2016 – 2024 O “Bingo Slots“, a mais recente tendência em jogos, tem despertado um interesse crescente entre os entusiastas de apostas online. Muitos se perguntam se esta modalidade é genuína ou um golpe. Mas, será que o bingo slots paga mesmo? É muito simples jogar slots e jogos de casino na nossaseção de jogos grátis. Não é necessário descarregar ou instalar qualquer software. Navegue simplesmente através da lista de jogos ou utilize a função de pesquisa para selecionar o jogo que deseja jogar, clique nele e o jogo carregará e ficará pronto para ser jogado. Posteriormente, clique em girar (spin) se estiver a jogar nas slots, faça uma aposta e comece uma ronda nos jogos de mesa.

  3. Pingback: pg168
  4. Pingback: freshbet

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *