Advertisements
WATA FITSARA
By
Fadeela Lamido
Page 9
Advertisements
Eh Amadu baka da lbr?
Kallon bakin kofar yayi batare da yace komai ba ya mike ya fita”
Bayanshi Inna tabi da kallo sannan ta mike ta lekasa, dakin Khadija taga ya shiga dan haka ta dawo ta zauna”
Advertisements
*********
Wa kika tura gidan Alhaji?
Ji inda kake min mgn kamar wani ubana, wani ne?
Wani, waye shi??
Ina ruwanka, nagaji da abun da kake min gara nai aure nahuta”
Me kike nufi?
Inna nufin kaje kanemi yariya ka aura ni aurena zanyi bazan aureka ba”
Shiru yayi kamar ruwa yacishi zuwa can yace”
Khadija, mubar mgnr wasa mu ajeshi agefe, ki gaya min yadda zan fahimta me kike nufi?
Babu abun da nake nufi Ahmad aure kawai zanyi”
Aure?, Da gaske kike ko wasa?
Wlh Ahmad aure zanyi”
Shiru yayi yana kallon guri daya zuwa can yace”
Koda ban fito nafadaba kinsan Ina sonki amman saiki tsallakeni ki auri wani??
Shiru tayi yayin da zuciyarta ta fara karaya”
Khadija Ina jikin kimin mgn?
Ahmad nidai kayi hakuri dan Allah ka nemi daidai Kai ka aura”
Wanni irin kallo yai Mata sannan yace”
Nayi miki Yaro ko?
A’a nibance ba kawai dai banason mgnr aure tsakanin mu dan Allah ka barta batun yauba nake rokon ka, ni bance kamin yaro ba asalima ni kafi karfina Ahmad, Kai yarone haryanxun bakai auren ba dan Allah ka neme daidai Kai”
Wannan ba matsalarki bace Khadija kicedai kawai daman ba kyaunata kike ba”
Niko nake kyaunar ka Ahmad kyauna irin ta ‘yan’uwanta baya ga haka babu wata kamar yadda Kai kake tunani”
Ni inason ki Khadija so irin na aure, wadda nake fatan naganmu tare akan shinfida daya sannan mu zama abu guda, zuciyata ta jima da sonki Khadija kuma kina sane sarai”
Wannan shirmene kakeyi Ahmad”
Idon sa jawur cike da ruwa yace bashirme nake ba Khadija da gaske nake yi, bazan zauna inzuba ido ba kimin abun da kikaga dama Ina sonki Khadija, naki fasa zancen ne saboda naga kinki bani hadin kai, bawasa nake ba da gaske nake, Ina baki shawara ki dakata daga abun fa kike kokarin farawa domin matakin da zan dauka na tabbatar bazai miki Dadi ba”
Hmmm Ahmad mgn ta riga ta kankama aure zanyi wlh kuma ni sabodakai zanyi auren domin ka farka daga mafarkin ka”
Mikewa yayi yana huci yace”
Idan har wannnan mafarkine nake toh bana fatan farkawa, kibarni intafi ahaka, idan kuma har kika matsa harna farka kekuma zan sakaki mafarkin da bazaki taba farkawa ba wlh Khadija”
Aure zanyi Ahmad me zaka min?
Baduka ba zagi Khadija amman abun da xanyi saikin gwammaci dukkansu, wlh zakiji lbrn da zai za mummuna agareki
Afusace yavar dakin yana huci sosai kamar zai tashi sama”
*******
Ummee bakiyi bacci ba?
Tashi tayi zaune eh Abba idona biyu”
Zama yayi gefenta Amman ba wani abu ke damun ki ba ko??
Bakomai Abba toh yayi kyau, daman nazo ne in baki waya ki gaida Mamana ki”
Cikin tsananin Murna tace nagode Abba💃🏻
Murmushi yayi ganin inda tayi har jikinta rawa yake”
Wayar take da uwarta cikin dariya da annashuwa harta gama besan inda kansa yake ba saboda farin ciki da ya ganta aciki kallonta kawai yake”
Wayar ta mika masa tare da Fadin”
Abba tana gaida ka”
Hmmm karya kike Mamana, bazakibar karya ba ko?
Karyar dakai tayi jikinsa cikin yamutsa fuska tace”
Toh Abba wai meyasa bakwa gaida junan ku, itama haka take cewa idan nace Mata kana gaidata”
Ashe Nima kina min karyar?, Ita ta jawo komai Ummee”
Abba dan Allah kudinga mgn, ni innayi aure bazan bar mijina ba”
Hmmm atoh kema dai kyafada, koda dai kaddara ce saidai komai da sanadi, tunawa da yayi yariya ce yabar zancen yayin da ta sake cewa”
Abba nidai mutum daya zan aura bazan auri wani ba nasake auren wani”
Insha Allahu Mamana, kallonta yayi sannan ya zurfafa tunanin sa yace”
Waye yayi aure biyun? Wadda kika sani?
Bakowa Amman wai Momy na aure zatayi…..
Aure ?, Haka ta gaya miki??
Eh tace min takusa aure”
Shiru yayi yana kallo guri daya zuwa can yace”
Waye zata aura??
Bansani ba Abba, haka kawai tace min?, Abba ni idan zaka min aure zaka sayamin irin wannan abu..…..
Tsawar daya buga Mata yasata daburcewa tare da rasa abun da zatace”
Idan kika sake min zancen aure saina saba miki mara kunya kawai
Jimmm yayi cikin tunani zuwa can ya mike ya fita”
******
Zare ido tayi domin tanayin zancen da yafi haka dashi saidai yai dariya sakinta yayi yai waje afusace Dan haka tabi bayan sa da kallo”
Gutun hawayenta ta share sannan ta shiga tunanin uncle dinta, shine mutum na uku wadda take gani taji Dadi bayan Abbanta da Mamanta saidai tunda ya kusheta take Jin haushin sa bata sake jin kewansa ba sai yau”
by
Misalin 12:am ta kasa bacci tana yawan tuna zancen Khadija wai aure zatayi shikenan bazata zauna tare da Abba ba?😭, Inda suna tare da Abbana saidai su fara tunanin auren Dani sosai taji wani abu ya tokare Mata wuya…….
Turo kofar aka sakeyi akaro na biyu tana daga Kai taga Abbanta ne ya sake dawowa”
Abba”
Na’am Mamana, kin kasa baccin ko?, namiki tsawa rainane ya bacci, ya fada yana kokarin zama”
Kanta ta dauka ta daura ajikinsa cikin murmushi yasake cewa”
Inajin ki me kike cewa dazon?, Nafahimci ke bane son karatu bace akwai alamar rigima zamuyi dake”
Kara makaleshi tayi bazamuyi ba Abba insha Allahu”
Toh ainin Ummee inason kiyi karatu ke kuma baki da zance saina aure kinga akwai matsala ko, yanzun duka duka shekaran ki nawa, Ina laifin ma kikai 19 ko 20?
Cikin kukan shagwaba tace toh ai nakusa 19 years din Abba yanzun 17 garan kaga saura biyu✌🏻
Dariya yayi batare daya shiryaba sannan ya dunguri kanta yace”
Lallai Ummee harda zure🤔 kinkara ma kanki daya ko, to anya kuwa kodai in debo uku ne anawa in sammiki?
Cikin kyalkyalewa da dariya tace”
Eh mana Abba sammin”
Kanta ya shafa sannan yace tashi ki zauna muyi mgn”
Tashi tayi kamar yadda yace sannan ya kalleta yayi murmushi ya kauda kansa gefe sannan ya juyo ya Kara kallonta”
Kunya ce ta kamata dan haka ta shiga wasa da hannunta ganin irin kallon da Abba ta ke Mata”
Ahankali taji yace”
Fatima nasan kinsan me kalmar aure take nufi ko?
Kin amsawa tayi tare da cigaba da wasa da hannunta idonta akasa?
Inason ki amsa min ne domin in tabbatar bawai fada kawai kike abaki ba, Ina Jin ki?
Har yanzun batabar wasa da yatsun nataba sannan bata iya dagowa ta kalleshi ba, cikin sauri ya kama hannun nata tare da cewa”
Bari karki karya hannun ki?, Daman kinajin kunya ta??
Kasa takarayi da kanta ganin haka Alhaji Usman yayi murmushi sannan ya saki hannunta yace”
Shikenan na fahimceki, Amman Zaki bari ki gama Secondary ko?👏🏻
Ganin inda ya hade hannunsa alamar roko yasata sauri rike hannun, nidai Abba ka bari🙄, mirginawa tayi bayan shi ta shige bargonta tare da boye fuskanta”
Mikewa yayi fuskanshi dauke da murmushi ya Kara gyara mata bargon sannan yace kiyi addu’a kinji, dasafe zamu karasa”
Ficewa yayi yana tafe yana waiwayenta sosai yakejin son ‘yar tasa har cikin ransa, farincikin ta shine nashi”
Koda ya koma dakinsa kasa runtsawa yayi daya tuna Wai Khadija zatayi aure sai yaji duk duniyar tai masa zafi, gaba daya ransa ajagule yake”
********
Nidai kwana biyu bana gane maka Yaro yanzun kuma meya faru”
Kanshi tsaye yace Hajjah Khadija ce”
Khadija waini narasa meye tsakanin ka da Khadija Yaro buni buni kace Khadija”
Hajjah wai aure zatayi fah”
A”a kaji min Yaro da wata mgnr banza karta yi aure ta zauna kuyita fadace fadace”
Kawar dakai yayi sannan yace”
Amman Hajjah ai tasan Ina sonta😔
😳😳😳 So?, Ahmad Khadijar kake so??
Kasa cewa komai yayi illar ajiyan zuciya da yake saukewa”
Lallai Ahmad baka da hankali, au daman tunanin ka kenan??🤔
Wannan karon ma bece komai ba dan haka Hajjjah tace”
Toh bari kaji bazaka aureta ba, inakai Ina Khadija, kodan kaji ana cewa ka girmeta?🤔 Wannan ai tsaurin ido ne, dika dika lokacin datai auren fari shekarun ka nawa?, Baka isa aure ba ai lokacin”
Toh ni Hajjjah ni Ina ruwana da shekarun ta, ita nake so ba shekar……
Duka Hajjah takai masa wadda yasashi saurin rufe bakinsa batare daya shirya ba”
Mikewa tayi ta nuna Ahmad da yatsa, maza maza ka janye wannan nufin naka daga zuciyar ka bazata taba sabuwa ba, wannin irin fitsara ce Haka🤔
Jimmm yayi yanajin yadda Hajjah kita fada bayan ta sarara yabar gidan yana tafe yana hakki”
********
Gudu yake zugawa acikin motar kamar zai tashi sama cikin taimakon Allah ya isa wani tankamemen gida, bayan an wangale masa gate ya shiga ya saki ajiyan zuciya sannan ya fito ya nufi cikin gidan yana me kwala Kira”
Aunty!! Aunty!!!
Wata matace tafito arikece suna ido 4 da Ahmad tasaki ajiyan zuciya tare da fadin”
Ahmad yaya, meya faru?
Karasawa yayi ya rungumeta yayin data shafa kansa tana fadin”
Waye ya tabamin Kanina waye shi”
Ajiyan zuciya take saukewa yayin da har lokacin batavar shafa kansaba kamar ta rarrashina karamin Yaro”
Saidataji numfashin sa ya koma daidai sannan ta gagoshi ta kalli kwayar idonsa tace”
Menene Ahmad waya tabaka haka?, Kujera tajasa suka zauna sannan ta sake masa tambaya”
Khadija ta tura wani gurin Alhaji?
Baka Gaya Mata kana sonta ba?
Kawar da kansa yayi tace bazata aureni ba, tace sabodani zatayi aure sabo da nacere cewa zata iya aurena, ni bama wannan ba Aunty Hajjah taki bani goyon baya”
Bazata bada goyon baya ba Ahmad kamar yadda nagaya maka ne, zata fison ka auri budurwa Amman idan Allah yace dole zata hakura yanzun dai meye abunyi ka daina damun kanka kaga dai kana da matsala”
Aunty idan Khadija ta auri wani bani ba ta nuna min kiyayyar da har abada bazan mance ba, bazan mata muguntaba amman wlh aunty saina sata ta zubar da hawayen ta, inaji ajikina zan aure ta”
Nidai abin da nake so dakai ka kwantar da hankalin ka abi komai ahankali, yanzun banda abun Khadija saboda Kai zatayi auren?
Aunty cewa take waini fitsarrene, saboda kawai nace inasonta, zan bata mamaki matsawar batabar zancen auren nan ba zan nuna mata fitsar da take yawan fada”
Kadaibi komai ahankali kanina inasha Allahu komai zai wuce”
Haka taita kwantar masa da hankali har ya Dan samu nutsuwa ya koma gida”
Tundaga ranar ya fara samun yawan faduwan gaba wadda ke nuna ciwonsa nason tashi, asibiti yakai kasan batare da kowa ya sani ba”
Satinsa biyu rabonsa da gidan su Khadija, danhaka yau bayan ya taso Office ya nufi gidan”
Dakin Inna Yalwa ya zauna domin koson shiga gefen su bayayi, bayan sun gaisa da Innar tace mishi ya shirye shiye?
Name fah ? Inna
Daura auren Khadija mana”
Gabansane ya yanke ya fadi ciken dakiya yace yaushe??
Sati uku aka saka”
Sati uku?, Waiwa zata aura ne Inna?
Karkace min duk baka da lbr 🤔
Ai bazata Gaya min ba Inna mikewa yayi shikenan Allah ya Sanya alheri, mikewa yayi shikadai yasan me yakeji zauciyarsa”
Tsintan kansa yayi da kasa hakuri dan haka ya wuce dakinta, tana tsaka da bacci taji an cire Mata bargo”
Tashi tayi cikin motsike ido tace Ahmad?
Zama yayi gefen gadon yayin data zamoda kafarta tana gyara daurin Dan kwalin ta”
Najin ansa miki rana sati Uku, wazaki aura”
Wani ne Ahmad naso nayi shawara dakai saidai Kai kacika rigima……
Katseta yayi ta hanyar daga Mata hannu ai bakiga rigima ba saikin ki janye zancen auren nan”
Sororo ta kalleshi sannan tace”
Toh waini Ahmad in tambaye ka, ana aure dole ne?
Ba’ayi ninasan bakya kina kawai dai akwai wani tunani nake ne nacen daban, inason ki cire komai aranki muyi aure”
Hade rai tayi sannan tace nifa gaskiya Ahmad kabar daga min hankali, kabari mu rabu lfy dan Allah, kayi hakuri kanaimi yarinya kuma dan Allah nason ka bude zanjen nan kowa yaji dan Allah na rokeka karka furta wannan zancen ka rufamin asiri karbarni nayi aure na👏🏻
Wani irin kallo yai Mata sannan yace”
Shikenan babu wadda zan fadawa, bazan kai mgnr mu dake gurin kowa ba kamar yadda kike tunani, amman nabaki sati daya ki janye zancen aure idan kuma ba hakaba, zan baki mamaki, sainasaki kinzubar da hawaye da idon kin nan, sannan Zaki fito da bakikin ki kibude abun da bakison na bude shi alakacin da lokaci ya kure miki”
Mikewa yayi ya fita batare da yana ganin gabansa ba yayin da Khadija tace afili me yaron nan ki shiryawa ne🤔🤔🤔🤔
2 comments