Advertisements
WATA FITSARA
By
Fadeela Lamido
Page 23
Advertisements
……Murmushi yayi lokacin dayaji an turo kofar tare da tashi zaune”
Kallo yabita dashi harta dire abincin sannan yace”
Sannu”
Advertisements
Tana kokarin zama gefenasa tace lafiyata lau”
Nasani idan lfyr ki lau bazan miki godiya ba??
Kawar dakai tayi yayin daya bude abincin, kadan yaci ya ture tare da kurban ruwa yace alhamdulillah, juyawa yayi ya kalli Samha yace kinyi wanka ne??
Eh”
Yayi kyau, juyawa yayi ya kalli gadon sa yace”
Jarumtar nan taki da kike fada dazon nake son ki nuna min ita anan gurin”
Cikin sauri ta bata fuska tare da kawar dakanta, Uncle nufin ka anan zan nuna??
Kallonta yayi sosai sannan yace kina da inda Zaki nuna inda ya wuce gadon nan ne??
Juyawa tayi ta kalli gadon takara tabe fuska sannan tace”
Aini banga gado ba anan”
Murmushi yayi sannan ya kalli cikin idonta yace”
Karmuyi haka dake Fatima wani lokacin Ina miki kallon karamar yariya, yayin da kalamanki wani lokaci suke nuna min kina sane sarai da abun da kike yi, abun da nake son ki gane shi akwai aure na akanki kuma nasan Sarai kin tabbatar da haka, amman wani lokacin sai ki dinga nuna min kamar baki da wayaun bakisan me auren yake nufi ba”
Nutsuwa tayi sosai tare da turo bakinta tana wasa da hannunta”
Ina Jin ki me kike nufin ?, inason nasan nufinki kinsan da auren na akanki ko vaki sani ba???
Kawar dakai tayi sannan tace nasani”
Jimmm yayi sannan yace kinsani amman dan kin raina min wayau kike min zancen wani auren dazon???
Idonta akasa tana wasa da hannunta ai Ina nufin idan ka sake ni😔
Jimmm ya sake yi zuwa can ya kalleta ninace miki zan sake ki ne?
Kanta aduke har yanzun zaka sakeni mana tunda bazan zauna dakai ba…..
Ke!!! Kalleni nan cikin tsawa yai mgnr dan haka ta dago din ta kalleshi”
Yawu ya hadiye sannan yace, Samha nidin kikewa irin wannan mgnr, inace kin nuna kina ra’ayina afarko?
Hawaye ne suka zubo Mata sannan tace”
Lokacin dabansan kataba cewa kana son Mamana ba ba??😭 kuka ta fashe masa dashi tare da cigaba da fadin, nasan Mamana bazata min karya ba, kuma nasan kuna shiri sosai da ita, sannan ta gaya min inda baka mata wulakanci ba bazataki ba, wulakancin daka Mata take tunawa
Kash😬😬 shafa kai Ahmad yayi tare da mikewa tsaye ya kama kogunsa yana fesar da iska bakinsa”
Kinaji Fatima, kidauka nida Mamanki ‘yan biyu ne tare maka taso dan haka kibar shiga abun da babu ruwan ki”
Ai abun na Mata ciwo, hankalinta baya kwance, Uncle zaka Gaya min kalmar da kamata wadda ta kasa gaya min??
Kallonta yayi sannan yacigaba da zagaye adakin”
Ya dade yana zagaya dakin zuwa can ya zauna daf da ita yace”
Fatima abun da nake son ki gane shine baruwan ki da tsakanina da Maman ki, yanzun karkashin ikona kike kimin biyayya kawai…..
Nifa Uncle wlh bazan iyaba, ni danasan tunfarko ma abun haka ne bazan yadda ba😭😭😭
Ganin inda take kuka yace, shikenan ya isa haka?, Yanzun meye abun yi??
Yana kokarin share mata hawayen tace warwarwe auren za’ayi?
Tsayawa cak yayi da share Mata hawayen sannan yace”
Wai Fatima da Gaske kike yi??
Wlh uncle da gaske nake ni kwata kwata banayi wlh”
Jimmm yayi zuwa can yace”
Toh shikenan, naji amman ni Ina sonki, ni yaya zanyi kenan???
Nidai Uncle ka daina tambaya ta duk ma yaya zakayi kayi kawai ni karabu dani”
Shikenan ya fada, ransa ciki da damuwa sannan yace azuciyarsa duk Khadija ce ta jawo wannan rigimar meye nata nafawa Fatima irin wannan mgnr😬, tunu irin wulakancin da Khadija tai masa dazon yasashi ya shafa kansa sannan yacigaba da cewa bani da yadda zanyi da Khadija ayanzun, Amman bata kyauta min ba”
Kallon Fatima yaitayi yadda duk ta canza fuska cikin kankanin lokaci sannan yace”
Kibar kukan haka, naji baki Sona yanzun ko?, Saboda abun da Mamanki ta karanta miki, bakomai jiki”
Kamar jira take ta mike harta kusa kofa yace Fatima zonan”
Dawowa tayi ta tsaya, yayin daya tsurawa guri daya ido sannan yace”
Idan kikace irin wannan rigiman zaki dinga min zan hadaki da Baban ki, wlh har gida zani nagaya masa irin kalaman ki😎
Sunkuyar da kanta tayi cikin sanyi jiki”
Kula da sanyin da jikinta yayi yasa shi karasawa gareta ya rike hannunta sannan ya sunkuyo da kansa daidai nasa ya hade goshin su guri daya”
Yayin da suke Jin numshin junan su yace”
Ki maido da hankalin ki kibani hadin Kai na riritaki fiye da yadda bayi zato ba, ayanzun nasan bakisan waye niba sanin Uncle Ahmad kawai kika min, inason ki bani dama na nuna miki waye Uncle Ahmad sanin da babu wadda ya taba min, kuma Ina tunanin zaki iya”
Kawar dakanta tayi niban gane mgnr ka ba😔
Shima iska ya fesar sannan ya juyo da kanta yadda yake ada suna kallon juna yace”
Kina son indinga fito miki da mgn baro baro karna sakaya??
Kaita daga”
Shiru yayi yana kare mata kallo sannan yace”
Ina son na kusance ki a yau”
Cikin sauri ta sunkuyar dakanta, ganin tajima batace komai ba yasake cewa”
Bakice komai ba”
Nifa Uncle Kai Babana ne, har yau irin kallon da nake maka kenan wlh, bawani iyace bazan yi ba wannan dalilin ne kawai zai hana”
Wani irin kallo ya Mata ya fara tsorata da lbrn hannunta ya fara wasa dashi sannan yace”
Kidaina min irin wannan kallon daga yau nagaya miki, koma wani irin kallo kike min yanzun an riga adaura mana aure, duk wata alaka tada ki kauda ta”
Dagowa tayi suka hada ido, Uncle kataba ganin Uba da ‘yarsa sun kasance acikin irin wannan yanayin da kake fada”
Jimmm yayi yana kallonta yayin da gabansa ke faduwa Jin kalamaninta”
Nataba gani Fatima aini Uncle dinki ne kuma akwai aure atsakanin mu da babu aure da bakiganki amatsiyin matana ba”
Kawar dakai tayi nidai Kabari Uncle kabarni inyi zamana gurin Hajjah…..
Fuskanta ya kama da duk hannunsa biyu, suka zubawa juna ido na tsayon mintuna sanan ahankali ya nufi bakinta da nashi bakin”
Bata ankaraba taji ya fara tsotsan bakin nata cikin kwarewa yayin da ya rike kugunta da daya hannunsa”
Turesa ta fara iya karfinta yayin da yake sauke wani irin numfashi ta hancinsa yana fesa mata tare da ajiyan zuciya”
Duk inda taso takwaci kanta ta kasa hannunsa dayane kawai akugunta yayin da dayan ya tallabe kanta sai bakinta daya rike da nashi amman kwatan kanta ya gareta kafarta kawai take iya motsawa, shikuwa duk motsi da jikinta da take tsaye yake tsar ko alamar motsi bayayi”
Saida yayi me isarsa sannan ya dago kansa ya sauke runanan nun idonsa akanta yayin da har yanzun hannunsa na rike da kugunta”
Kawar da kanta tayi daga kallon da yake mata tare dasa hannunta tana ture nasa dake rike da kugunta”
Dayan hannunsa yasa ya rike hannun nata cikin wata irin murya da Bata sanshi dashi ba yace”
Muje gado”
Waigowa tayi ta kalleshi sannan tasa hannunta ta share bakinta daya gama tsotse Mata yanzun nan tace”
Bazuwa gadon bane keda wuya Uncle, Wai bakajin kunyata??
Sanda akai rabonta ni bana wajen, ko zaki sanmin naki??, wuce muje gado”
Kuka tasa tana fadin, kasakeni dan Allah, bazan iya ba wlh, ka rusa soyayyar da zuciyata kema idan har zan iya kasancewa dakai toh zan iya kasancewa da Abbana”
😳😳😬 Runtse idonsa yayi sannan yace”
Fatima me yayi zafi haka??
Aina riga nagaya maka Uncle Ina bakin cikin maimaita kalmar akwai abun dakawo Mamana wadda ta kasa gaya min har yau, kenan wadda tagaya min yake min ciwo ba komai bane”
Nagaya miki Fatima ki daina shiga zance tsanina na da…..
Ni Uncle kabari, ka sakeni kawai babu wata kalma dazata kwace ka ……
Mmn Yazeed
3 comments