Advertisements

Screenshot 20220322 084953 1

YADDA AKE HADA FRUIT SALAD

Posted by

YADDA AKE HADA FRUIT SALAD

 

Advertisements

FRUIT SALAD

Ingrdnts…

1.Abarba
2.Gwanda
3.Ayaba
4.Kankana
5.Leman zaki
6.Kwakwa
7.Leman tsami
8.Suger

Advertisements

Method…
Da farko za ki yanka duk kayan marmarin ƙanana-ƙanana(cubes), sannan ki ɓare leman zaƙi sala-sala sannan acire ƙwallon a zubar,a tara totuwar leman da ruwan leman a kofi._
_Sannan ki goga kwakwa kanana, ki matse leman tsami a kwano, sannan ki yanka ayaba kanana-kanana sai a zuba cikin leman tsami (yin haka yana hana ayabar tayi baki)

Sai ki dafa suger da ruwa ki a jiye gefe ɗaya, sai ki hada duka yankakkun kayan marmarin waje daya acikin abun da ake hada fruit salad, ki zuba suger aciki sannan ki juya sosai._
Idan zaki sha zaka iya zuba condensed milk akan fruits din.

 

Advertisements

70 comments

  1. order modafinil 100mg without prescription buy modafinil 200mg without prescription provigil 200mg over the counter order generic modafinil order provigil without prescription order modafinil 100mg for sale brand provigil 200mg

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *