IMG 20211227 WA0031

FILIN GIRKE GIRKE, ZOBO Juice

Posted by

FILIN GIRKE GIRKE, ZOBO Juice

 

Zobo juice

Abubuwan hadawa

Zobo

kanunfari

Ginger

Kimba

Cucumbe

Bawon lemun tsami
Butterscotch flavour ko duk flavour da ki ke da itaSugarRuwa

Yadda ake hadawa

Ki wanke zobo ki sa a tukunya, ki sa kanunfari, kimba, ginger, bawon lemun tsami, cucumber da ruwa.Ki bari ya tafasa sosai sai ki sauke ya huce.

Kisa sugar, butterscotch flavour ki juya ki sa a fridge in ya yi sanyi sai a ciro shi daga fridge din.Ki yi garnishing da yankan cucumber.

57 comments

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *