MIJIN MARAINIYA PAGE 14

MIJIN MARAINIYA PAGE 14

Posted by

MIJIN MARAINIYA PAGE 14

 

💍MIJIN MARAINIYA💍💍💘

 

Story
&
written by
Fadeela Lamido
Mmn Yazeed📝

 

54-57

Han kalin kowa koma wa yayi gurin ummi safna kuwa hawaye ne ke zuba a idanun ta kamar an bude faffu hajiya tace me kike nufi da wannan kalmar taki?

hajiya nidai gaskiya ban yadda da wan shawarar ba kawai ya bari sai sun samo gida amman wannan ai bai dace ba.

hajiya tace to muna sauraran ki sai ki gaya mana yadda ya dace tun da kin fimu hankali.
bude baki tayi zata yi magana alhaji ya dakatar da ita yanzu nan dan baki da kunya magana zakiyi , mikiwa tayi tabar wajen .

hajiya ta juya tace ke nusaiba rakata dakin jalal

daga dakin alhaji aka wuce da ita dakin jalal ban da kuka babu abin da safna take, abakin gado ta zaunar da ita, rabon da ta shiga dakin jalal tun farkon zuwan ta gidan .

anty nusaiba juyawa tayi tace safna sai da safe Zan kiraki awaya kema idan kina son wani abu ki kirani kigaya min.
kasa amsawa tayi sai kuka take dan gaskiya dan zaman nan da sukayi da anty suyi matukar shakuwa da juna tanan zaune tafara tunanin wannan wani irin aure ne dan dai bani da gatane da inada gata baza akawo ni dakin jalal ba, da sai dai nazauna agidan iyaye na ,tana cikin tunani taji an turo kofar ta zata jalal ne sai taga anty tana shigo da akwatuna harta gama shigo dasu gaba daya sannan takuma yi mata sallama ta fita.

zuwa cen taji tashin motar su takara saka kuka.
shiko jalal bayan sun tafi yayi masu alhaji sai da safe ummi shiru tayi bata amsa ba.
bayan jalal ya wuce ummi ma ta wuce dakin ta ,alhaji ya bita da kallo ji yayi babu dadi suda suka aurar da dan su kamata yayi suyi farin ciki , dan haka yabi bayan ta yana shiga ya fara rarrashin ta sannan ya tambaye ta me yasa bata son auran safna da jalal.

ummi tace au sai yanzo ne zaka tambaye ni ,ai aikin gama yariga ya gama kuma, ba, anyi ba ,har kunsa masa ita adaki , to meye Kuma zaka zo kana tambaya ta.
alhaji dai da yaga ummi baza ta gane ba ya tashi yabar mata dakin.

alhaji na fita takira madina ta gaya mata halin da ake ciki.
madina tace gaskiya zaliha ke kike jawa kan ki nace miki kwatar da kai zakiyi karki bari kowa yagane baki son auran , irin wannan ai sai ki tona kin ki.
ummi tace yaushe kuma aisun riga ma sun gane, ni ba wannna bama, madina bakiga inda jalal ke rawar jiki ba, a yadda naga take taken sa ,yau bazai iya hakuri ba sai ya kusan ce ta, ni kuma abin da natsana kenan .
madina tace ni wlh mamaki kike bani ke baki san yadda zakiyi ki hana yarinyar kwana adakin ba cikin kissa da dubara, kuma karki kara nuna baki son yarinya shi kuma jalal kija shi ajiki kamar da, indai kikai haka sai kiga kafin su tare auran ya kare.

bayan sun gama waya da madina ummi ta fito ta nufi dakin jalal

jalal kuwa yana manne jikin safna sai rarrashin ta yake, bayan tayi shiru yace to ki saki jikin ki mana keda dakin ki, cire gyalen kisha iska, kara rike gyalan tayi , jalal yayi dariya yace kicire gyalan mana ki kwanta ni ba abin da zan miki.
safna shiru tayi kamar bada ita yake magana ba, dan haka jalal ya rike gyalan yana kokarin cire mata, suna cikin haka sukaji. anturo kofar jalal ya sake gyalen ya juwo da sauri sai da gaban shi ya fadi ganin ummi adakin safna kowa mikewa tayi afirgice.
jalal yaje ya rike safna ajikin sa , sannan yace ummi lafiya kuwa?

jalal lfy lau, safna ni kika gani kika firgita haka sai kace kinga dodo, daga na fada gaskiya, lallai dama jalal yace kina son sa sai yanzun na tabbatar da haka.
zuwa tayi har jikin jalal ta jawo safna jikin ta, tace ki kwatar da hankalin ki kinji yata, niba kin ki nake ba, duk abinda jalal ke so dole nasoshi

jalal dadi yaji har ran sa ,sai murmushi yake.
ummi jan safna tayi zuwa kojerar dake gefe suka zauna ta kwatar da ita ajikin ta tana shafa kanta, tace safna kinyi kyau sosai, sai dai nasan ba ,dan gyara kiba, da jalal zai yadda yadan kara mana kwanaki da an gyara ki.
jalal ya kalli ummi yace wani irin gyara ne wannan?
tace gyaran jiki mana irin namu na mata, kai nasan bazaka fahimta ba kabani ita kwai koma meye zaka gani.
au ummi gyaran ma har sai tabar dakin nan, to abar gyaran mana ko yanzu ma ai a gyare take.
ummi dariya tayi tace jalal ko sati biyu ne kabani na dan gyara ma ita, kai dan baka da kunya ma ina ma magana kana mayar min, ke safna rabu dashi tashi muje.
jalal bin bayan su yayi yana fadin ummi ni dai gaskiya bana son wani gyara.

tsayawa tayi tace au biyomu kayi, jawo safna tayi tace jeka da ita, ai bansan tsumuwar taka takai nan ba.
kunyar ummi ce ta kama jalal yace kai ummi me yayi zafi kuma toh shi kenan kuje, kafen ya gama magana ummi tayi gaba, dan haka jalal ya rike mata hannu yakai ta har dakin ummi yace ummi gata nan.
ya juya ya fita ummi ta juyowa tayi ta kalli safna tana murmushi tace jeki dakin ku, ki kwanta kinji ‘yata.

cikin dare jalal kasa bacci yayi sai juyi yake agado yaso ya kasan ce da matar sa tunani kala kala ne azuciyar shi yana mamakin ummi, wani irin abu ne wannan da fah ta nuna bata son akawo safna dakin sa, har tana ikirarin safna bata isa ta hada gado dashi ba, lallai akwai wata akasa mikiwa yayi ya fara zagaye dakin to ummi me take nufe akwai abinda take shir yawa so take taraba ni da safna, lallai kwai rigima sai dai ummi tace bani da kunya amman dau ko matata zan yi.

fitowa yayi ya wuce dakin ummi ya nufi dakin su safna ya tura kofar ya jita kulle ya fara bugawa ahankali muryar safna yaji tace waye, haka ya tabbatar mai ba bacci take ba, dan buga kofar da yayi be isa ya tada me bacci ba, yace nine bude min kofa.

bayan ta bude kofar ya kama hannun ta yace zo muje.
cijewa ta fara yaya ummi fa zata yi fada.

tsawa ya daka mata babu ruwan ki kizo muje kawai.
kin zuwa tayi yaya kairat fa, ita kadai zan bari.
eh barta zo muje , haka jalal ya wuce da safna dakin shi.
ya daura ta agadon shi komawa yayi ya sawa kofar key

💍MIJIN MARAINIYA💍💍💘

 

Story
&
Written by
Fadeela Lamido
Mmn yazeed📝

58-60

Jalal dawowa yayi gurin safna ya zauna daga gefe ya kalli agogo karfe 01:11 yace safna ina cikin wani haly , yanzun yaya zamuyi?

safna shiru tayi dan bata fahinci me yake nufe ba.
safna yaya ina magana kin yi min shiru.
yaya toh me zan ce maka nifa tsoro nake ji kar ummi ta ganni anan dan Allah ka barni na koma .
safna bana son irin wannan maganar ki bari babu inda zaki , tashi kije kiyi alwala.
kallon jalal tayi taga ya daure fuska
dan haka ta mike jiki babu kwari ta shiga toilet
lokacin da ta fito hawaye ne afuskar ta tafara boyewa dan kar jalal ya gani, shi ma tashi yayi ya shiga toilet be jima ba ya fito bayan sun ida sallah jalal ya bude daya daga cikin akwa tunan ta ya dauko wata rigar bacci me kyau ya mika mata kin karba tayi yace bada ke nake magana bane safna me yasa kike min haka, kinga fa dare kara yi yake.

MIJIN MARAINIYA PAGE 14
kalon rigar tayi ta ganta yar karama ko hannu bata dashi kuma bazata wuce cinyar taba dan haka tace nifah sanyi nakeji.
murmushi yayi yace sanyin sosai kikeji ko kadan?
da saurin ta tace sosai.
jalal yace yauwa kin gama daidai kenan karba kisaka ni dama zafi nakeji kinga kenan zamuyi daidai.
mika hannu tayi ta karba ta tsaya tarasa yaya zatayi tacire kaya gaban jalal.
jalal ya fahince ta yace safna kona rufe ido nane?
eh tace dashi ahan kali, jalal ya juya baya yarufe ido.
tana cikin saka rigar jalal yace na bude kin gama ?
a,a ban gama ba.
mikewa yayi yafara taho wa yana fadin toh ni gaskiya na gaji kina so ido na yayi ciwo ne?
dasauri ta dauki zanin da ta cire tana kokarin daurawa akan rigar.
jalal ya kama zanin ya aje shi gefe toh tun daga nan fah labarin ya cen za daga karshe ma daukan ta yayi ya sata agado , safna kuwa tun tana daurewa taga abu nason yafi karfin ta tafar yan koke koke.
Jalal yace safna kina son ummi ta jimu ne?
dasauri tasa hannu ta rufe bakin ta, jalal kuwa cigaba yayi da abinda yake.
ni dai da naga abin yafi karfi na saka hannuwa na nayi narufe ido🙈 zuwa cen naji safna sai kuka take tana fadin jalal kashe ni zakayi, dan Allah kayi hakuri kabar ni wlh nagaji , waida ma haka kake baka da imani ne, zucen naji ta fara Allah ya isa.
jalal be bar safna ba sai waje karfe 2:56 tana kwance agefe dan ki tayi jalal yata tabata daya kawo hannu zata bige hannun, zuwa cen ta fara kokarin tashi.
jalal yace ina zaki?
tafiya zanyi dakin mu.
ai ba inda zaki anan zaki zauna, rokon shi tafara akan yabar ta tafi ita tsoron ummi takeji.

jalal yace to naji tashi muje kiyi wanka sai na raka ki, daukan ta yayi yakaita bayi da kan shi ya gasa ta.
bayan sun fito ta maida kayanta na jiya.
saida jalal yaje bakin kofar ummi ya kasa kunne ko zaiji mutsin ta, sannan ya juya ya dauko safna ya kaita har kan gadon su, kairat kuwa na gefe tana ta sharar baccin ta jalal yace kinga lokacin sallah ya kusa kina yin sallah saiki kwanta.

shikuwa jalal yana koma wa dakin cire zanin gadon yayi ya hada da rigar safna ya wanke sannan yayi wanka ya wuce masallaci

*******
washe gari da safe ummi ta fito lukacin karfe 7:00 wai ita gani take tayi sammako, ta doshi dakin safna ta ganta kwance ita da kairat sai barci suke , ta jawo musu kofar ta fito

jalal ko da ya fito be tam bayi safna ba, saida ya fita ya dawo .
yana shigowa dakin su safna ya dosa yasa meta ita da kairat.
safna tana tsaye taga jalal ya shigo, wurgar da wayan dake hannun ta tayi ta shiga bayi da gudu, jalal ya tsuguna ya dauka, ya matsa kusa da kofar yayi ta bugawa yaji shiro haka yagaji ya tafi.
da daddare jalal kasa bacci yayi kamar jiya banda tunanin safna babu abin da yake dan haka yafara tunanin yaje ya dauko ta, daga kai yayi ya kalli agogo 12:37 ya miki ya fita , yana zuwa bakin kofan ya fara bugawa ahankali har ya gaji ya koma daki.
washe gari jalal beyi bacci ba haka ya fito idon shi duk sun kankan ce, dakin daddy ya shiga anan ya sami ummi, jinkin daddy sa yaje ya kwanta.
alhaji yace lfy kuwa, angon safna me ya faro ne?
daddy kai na ne yake min ciwo, kuma daddy safna na fushi dani bata min magana saboda na mata lefi kuma taki bari na bata hakuri.
alhaji dariya yayi sosai yace wai kai jalal wanni iri ne kai, kana yin abu kamar ba namiji ba, ji inda duk ka fita hai yacin ka.
yi yayi kamar zaiyi kuka yace nidai daddy ka kirata kawai ka bata hakuri.
ummi ko azuciyar ta cewa take na shiga uku jalal zai haukace akan safna anya kuwa ba asiri tamai ba, afili kuwa cewa tayi jalal na safna.

07014197556

 

5 comments

  1. Pingback: discounts
  2. Pingback: pg168

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *