Screenshot 20211123 203408 2

BA LABARI BOOK 2 PAGE 29

Posted by

BA LABARI BOOK

 

BA LABARI BOOK 2
          BY
FADILA LAMIDO

EXQUISITE WRITER’S FORUM.

Page 29

Magaji tsaye abakin window, tun ihun da Unaisa tayi na farko ya jiyota, Dan haka ya kasa zaune ya kasa tsaye, yayin da ya rasa menene dalilin sa najin hakan domin tuni ya tabbatar mata zuciyar sa cewa ya rasata, part dinsa daf Dana Unaisa yake gashi dare yayi, gidan yayi tsit, beji Muryan Modibo ko sau daya ba amman duk sanda Unaisa tai mgn Yana jiyo amon ta wani yaji Sarai wani ba yaji ba, dan haka ya shiga tunanin wani Abu ya shiga tsakanin su ko kuma yana shirin faruwa…..

                   ***

Unaisa ko jin ya bata minti goma jikinta na rawa sosai tace nagode toh.

  Hannun sa ya cire daga rokota din da yayi, yayin da tai zunbur ta mike, batare da wani bata lokaci ba ta shiga bayi, jira yai tayi yaji ‘ka’karin Aman ta amman beji komai ba, duk da cewa ta dade acikin, Zama tayi can Kan kujerar nesa dashi sosai.

   Kizo ki kwanta ya fad’a Yana binta da kallo.

   Sallah zan yi.

Toh Allah ya bada lada, ya Bata amsa yana me lumshe idon sa, duk da cewa ya rufe idon sa duk abun da take yana kallonta, har ta idar da sallah, Yana ganin ta shafa addu’a ya mike ya isa gabanta, ganin Yana tahowa tai saurin mikewa tana kare jikinta da hannun ta.

   Da kinsan halina da biki tsaya kina min guje guje ba, wlh duk inda zaki shiga saina d’auko ki, ke naga dama nema nabarki har kika samu yimin guje guje, ki cire hijjabin kizo muje ki kwanta.

   Toh,  yanzun zancire ai.

  Kallonta yayi afusace ya cire hijja bin yai jifa dashi, hannun shi yakai kan zanin data daura lokaci daya yayi jifa dashi, Bata Ankara ma taji ya wurce ta duk da irin tureshin da take be saketaba Saida ya direta a gado.

   Har zuwa wannan lokacin Unaisa danbe take dashi yayin da take ganin wani sabon al’amari Yana shiga tsakanin ta da Modibo, duk kuwa da irin danben da take dashi Saida yai nasarar zira harcen sa cikin bakin ta, duk  haure hauren da take zama yayi kamar na banza domin ko motsashi bata yi, wani irin makaleta yayi ko kafar tata Bata motsi duk da cewa haure haure take.

   Har yanxun kayan baccin ta na jikin sa haka shima tana iya hangan rigar bacci ajikin shi saidai ta fara zamewa.

    Bata da bakin mgn bare ta samu tai uhu domin tsoron abum da ke Shirin faruwa ayau tsakanin ta da Modibo.

    Jin hannun sa akan kirjinta abun ya kara rikita ta domin tunda tazo duniya babu wani mahalukin da ya taba ma kirjinta irin abun da Modibo ke musu ba a yau,

     Gaba daya ji tayi kamar kwakwalwarta ta daina aiki sabo da wani irin abu da takeji acikin jikin ta, batasan me zata kira abun ba, tsintan kanta tayi tana sauke nurfaffashi wadda batasan ko na meye ba, shiko Modibo Daman tuni yake sauke numfashin tare da Shan yaji.

    Zuwa can taji ya kafa bakin shi akan kirjin ta, tsayon lokaci yana abu daya.

   Rasa inda zata saka kanta tayi gashi ya nad’eta ko motsi bata iyawa, wani Abu taji Yana fitowa ta kasanta wanda ta fara tunanin al’adace tazo mata.

    Shiko Modibo yanajin yadda jikinta ya dauki wani zafi saidai ya kasa sakin ta, domin zafin jikin nata ma wani sihirtaccen shauki yake kara masa.

Ahankali ya zare harcen shi daga cikin bakin ta kokarin rabata da kayan jikinta yake tai saurin fadin, Ina zuwa Hamma Modibo bani da lafiya bani da tsarki a yanzo.

  Idon Modibo a arufe cikin wata irin shakakkiyarr murya yace, “haba?, ya kikayi kika sani?”

    Naji yana fitowa ne, ka d’agani karna lalata gadon.

Wani irin gwaron numshi ya saki, idon shi har yanxun arufe, rigar dake jikinsa ya zare hannun ta yai wurgi da ita zuwa kasa tare da fadin, “haka ne, dole in barki tunda haramun ne, yanxun abun da zamu yi, saki jikin ki sai in samu in sake miki kafarki cikin sauki”

   Toh, ta fada tare da kokarin sakin jikin nata ahankali, tana me sauke ajiyan zuciya.

    Sai dai bata ankarama taji wani masifaffen zunguri wadda yasa tunanin ta d’aukewa saboda azabar rad’ad’in, Bata iya tantance duniyar da take ba, zuwa can taji kamar ta dawo sabo da jin muryan Modibo Yana surutai wadda Bata iya sanin me yake fadi, ji take Kamar tana tafiya tana dawowa yayin da duk lokacin da taji hankalin ta ajikin ta sai taji suruntun  sa.

Sai dai ita ba sanin me take yi take ba zuwa can ta tsinci kanta tana yanka uhu, dad’ewan shi take gani a yanzun, duka take Kai masa tunda ta dawo cikin hankalin ta atunanin ta yakai awa daya akanta, duka kawai taga tana Kai mishi batare da tasan lokacin da ta fara ba, sai dai duk da haka be saketa ba Saida ya fitar da lalurar sa ajikin ta duk da haka be saketaba Kara makaleta ta yayi sosai ajikin sa da wani irin roko Kamar zaisata cikin jikin shi Yana sauke wani irin numfashi tare da fadin, ” Allah yai miki albarka *Rahma* yau kin min maganin wani zugi dake taso min tun da nasan kaina, ko tantama bana yi ke *Rahma* ce agare ni, tun da kikai min maganin zugin da tunda na mallaki hankalin kaina yake min yawo ajiki, Allah ya saka miki da alheri ya baki aljanna madaukakiya kanwata, auntyna, ‘yata, matata  *Rahma maganin zugi*

   Duk da matsanancin kukan da take be tanata Jin dadin kalamin sa ba, sosai taji dadin kalamin sa har karkashin zuciyar ta, tare da godema Allah daya bata ikon kawo budurcin ta gidan mijin ta, Dan inda ta watsar da kanta tun a waje zaiyi wuya ta ta samu mutuntawa irin wannan, amman wani bangare na zuciyarta masifar haushin Modibo takeji yadda ya rube idon sa duk da zazzabin dake jikinta be raga mata ba.

    Be hata kuka ba yanajin yadda take raira kukan yana makale da ita, fukanshi yake gogawa abayan ta, sanyin ruwa taji yana gogo mata hakan ya tabbatar mata da hawaye yake fitar.

  Saida ya gama dawowa cikin hankalin sa sannan yace, ” Rahma ya isa haka kukan nan, kiyi hakuri kinji.

Haushi ya kara Bata domin ita tasan me take ji ajikin ta.

    Nace kiyi hakuri ko?

Ahankali ta d’an rage karfin kukan nata, dan haka ya dan saketa ya koma gefe, daker ta iya tashi ta zauna gashin kanta duk a barbaje, yana kwance yana kallon bayan ta ta zaune daga saitin cikin shi, gashin kanta ya hanga duk a barbaje, murmushi yayi sannan yace, sannu ko?, dawo ki kwanta ko wani abu kike so?

     Bata tankanshi ba dan haka ya mika hannun ya dauki rigarsa sakawa yayi sannan ya sauka a gadon ya zagaya Yana me kallon fuskar ta.

    Idonta yagani sunyi jawur sannan sun kunbura yayin da hawaye yayi layi a gefen idon har ya shige cikin gashin ta.

Ganin yadda gashin kanta duk ya har gitsi yayi murmushi Yana me Kara zuba mata Ido, fuskanta daure tamau ta dauki rigarta tana sawa, bayan ta gama sawa ta jawo zanin da tai sallah dashi, acikin barkon tasa zanin ajikin ta yayin da hawaye ke Kara zobo mata, murmushi Modibo yayi tare da fadin, Da  Allah dube ki Kamar wadda a kwato daga bakin kura, daman haka kike da raki? duk kin cika ma mutane gida da ihun ki kamar ana yanka ki.

   Kawar dai tayi sannan ta ture barkon tana rike da zanin ta ta mike tana gyara daurin zanin, bayi take son shiga amman ta kasa takawa dan haka ya matso yana fadin, zo in taimaka miki, kaucewa tayi ta wuce tana din gishi tsaye har ta shige toilet din, bayanta yabi Yana tura kofar yajita rufe jikin kofar ya jingina kunnen shi yana fadin, ” Rahma bude min in taimaka miki kinji?

    Shiru yajita ya jima Yana mgnr Amman shiru Bata amsa ba daga can ya farajin Karan ruwan ahankali ya sake cewa, ” tunda bazaki bude min ba to kisa ruwan da zafi sosai kinji.

    Nan ma shiru tai masa gajiya yayi da tsayuwa ya nufi dakin sa lokacin uku da kusan minti arba’in na dare.

     Lakacin da ya dawo tana kokarin yaye zanin gadon ya sameta dan haka yasa hannun shi ya karfa sannan ya ya shinfida wadda ya dauko tana tsaye daga gefe Bata yadda sun hada Ido ba.

       Kallonta yayi yace kwanta.

   jimmm tayi idon ta akasa sannan ta kwanta tana kallon shi ya kwanta a bayanta tare dasa hannun shi Yana jawota jikin shi.

    Ni bana so ta fada cikin dasheshiyar murya.

   Ba abun da zan miki, bacci zamuyi kawai, be jira amsan taba ya rungume ta a jikin shi, tare da sun batan ta, lumshe idon sa yayi har yanxun da dumi ajikin ta.

     Duk da cewa ranta vaya son kwanciya ajikin sa haka ta hakura tai shiru domin zuwa yanzun ta fara fahimtan halin Modibo, tun da ya kusanceta alhalin da zazzabi ajikin ta hatta ce masa da tayi al’adanta yazo besa ya saurara mata ba, duk da cewan da zatayi wanka taga babu komai amman ai ya kamata ya bata dama ta duba kanta ta, kafin yace zai mata abun da yai mata, dan haka yanzun ma gara inbar guje Masa kawai idan yaga dama ma ya kasheni kawai.

        Modibo ne ya farayin bacci daga baya ita ma bacci ya dauke ta.

                         *****

Karan wayar da ya karad’e dakin ne ya tashe su kusan atare, wayar sa ya dauka, ganin Safna ce yai saurin dauka.

     Ranka ya dad’e ko ciki za’a kawo muku abincin?

     Ina zuwa kawai ya iya fada sannan ya sauko daga gadon,

     Hasken da yagani ya tabbatar Masa daya makara dan haka yai saurin kallon agogo, takwas da rabi ya gani Dan haka yai saurin ya kalli Unaisa yana fadin tashi maza mun makara dakyau fa.

    Walwala ta dauro tana fitowa ta sameshi Kan sallaya, rabon dayai sallah a gida bazai iya tunawa ba, bayan sun idar ya fice yana fadin ki shirya zanje inyi wanka Safna na jiran mu.

    Ya mutsa fuska tayi tana ganin fitan sa, idon tane ya tara hawaye, afili tace nifa bazan iya ba kullum sainaje can, mikewa tayi tai wanka ta fito ras da ita saidai daka lalli fukanta dolene kasan idon ta ya kunbura sannan kwayar idon ta yayi ja sosai.

   Dawowa yayi shima a shirye tsaf yace, ” Daure ki tashi muje, da kin gama sai mu dawo ki kwanta,  Bata da ta cewa dole ta bishi, dan haka ta mike kawai, yaso ta bashi hannun ta saidai taki yadda, zaune suka samu Safna har ma tafara cin nata, da fara’a ta tarye su, suna Zama Safna ta gaida Modibo tare da kokarin zuba masa abinci.

    Ahankali Unaisa tace mata Ina kwana?

   Da sauri Safna ta dubi Unaisa jin muryanta adashe, idonta tagani kunbure, sannan tayi wani irin zama kamar ta bawa Modibo baya.

   Cikin sanyin jiki ta amsa, bayan ta zuba na Unaisa Modibo ne ya aje gaban ta.

  Komawa Safna tayi ta zauna, Bata sake cewa komaiba sai dai ta kalli Modibo ta kalli Unaisa ganin wani irin kallo da Modibo ke mata gaba daya hankalin shi Yana gun ta.

    Gani tayi ita kuma sai ciccikin magani take, kokarin dauke hankalin sa tasoyi daga kallon Unaisa da yake dan haka tace Hammana yau fa Amarya ko tava ma abincin batai ba

   Eh, yau kurame ne, gara kema kin samu an gaishe ki.

  Cikin kokarin dakewa tace toh ko d’ura mata za’ayi ne?

   Yau ba mgnr dura Safna, ni da ake fushi dani kuma ai dai rarrashi.

    Sunkuyar dakai Unaisa tayi sai yanzun ta tuna bata gaidashi ba, toh me yasa adakin me bata mgn ba sai anan,  wasa ta fara da  hannunta,  tare da kokarin gyara fuskan ta.

Wani irin kallo yabi Unaisa dashi cike da Murmushi tare da lumshe idon sa Kamar mejin bacci yake fadin, Aunty na ki yafini kinji?

   kallon shi Safna tayi tare da tarin kishi cikin zuciyar ta, Sam Bata san haka Modibo yake ba, wannan ai kallon Iskanci ne yakema yariyar, kuma dancin mutunci agabana?, ji inda yake wani lankwasa murya, da alama ma arikice yake, bema san yanayi ba, maida kallonta tayi gurin Unaisa data takure kamar mejin sanyi kallon tsana ta jefeta dashi, tana tsaka dama Unaisa wannan kallon ta taji Modibo na amsa waya, acikin wayar yake fadin, bansani ba Abba, yanzun yana Ina?, to gani nan zuwa yanzu.

      Mikewa yayi Yana kashe wayar yake cewa, “Safna gata nan Ina zuwa, Abba na kirana kiyi kokari taci abincin kafin na dawo.

   Amsawa tayi da ton, Yana fita ta had’e rainta tare da maida kallon ta gurin Unaisa, fuskar ta ta kalla tare da Surar jikin ta, daga karshe kirjinta ta maida hankalin ta akai cike suke taf, wani Abu ne me zafi ya tsaya a wuyan ta wadda yasata Jan tsaki, cikin zafin zuciya, tsintan kanta tayi tana fadin, “ke!!”

     Ganin Unaisa har yanzun tana zaune inda take yasa ta ta d’aga munrya cikin daka tsawa tace, ” ke!!, Ina mgn kinaji na?, ko nima shagwabar Zaki min ne?, hula Kika gani akaina…..

6 comments

  1. Pingback: unieke reizen
  2. Pingback: get the info
  3. Pingback: MelBet App
  4. Pingback: that site

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *