Screenshot 20211130 101007 1

WATA AMARYA TA RASU ANAR DAURIN AUREN TA

Posted by

 

WATA AMARYA TA RASU ANAR DAURIN AUREN TA

 

 

Wata Amarya ta mutu arabar daurin auren ta agarin kano.

Wata budurwa mazauniyar garin Kano ta mutu aranar daurin auren ta

Itadai wannan Amarya ta auri Isiyaku yisuf ranar Asabar ashirin da bakwai ga watan nuwamba a shera dubu biyu da ashirin da daya a Unguwan kawon me gari a cikin garin kano.

Muji ta bakin makusantan ta, ita Amarya hannutu yahaya sunga tafara yin wasu abubuwa ne alokacin da ake daf dakaita gidan mijin ta.

wadda ke tabbtar da cewa bata cikin hankalinta, daga wannan lokacin makusantan suka fara mata addu’a

Daga bisani sukayi gaggawan kaita asibiti, da isan su aka tabbatar masu da cewa ta rigamu gidan gaskiya.

Wakiliyarmu tayi hira da wani makusancin ta inda ya gaya mata cewa Hannatun tayi fama da rashin lafiya na ulcer sati biyu da suka wuce, kuma an kaita Asibiti ta samu lafiya.

Toh aranar daurin auren ta sai kuma ta sake kamowa da rashin lafiya wadda har yakaita da rasa rayuwarta lokacin da ake daf da kaita gidan mijin ta.

Anyi zana’idar tane aranar lahadi, muna rokon Allah yajikanta da rahama.

 

8 comments

  1. Pingback: fun88
  2. Pingback: allslot
  3. Pingback: 1xbet
  4. Pingback: ufa789
  5. Pingback: Ulthera

Comments are closed.