IMG 20220121 WA0314

WATA FITSARA PAGE 24

Posted by

WATA FITSARA PAGE 24

 

WATA FITSARA

     By
Fadeela Lamido

                        Page 24

Idonsa ya tsura Mata babu kiftawa sannan ya zame hannunsa ahankali yayin da Samha tai saurin juyawa”

      Yana ganin ta kama kofar ya tabbatar lallai Tafiyan zatayi ya sake cewa da gaske barina zakiyi  a haka Fatima??

    Kara sauri tayi ta fice hannunsa ya zuba cikin aljihu yana zagaye dakin tare da tunu kalaman ta wadda yake ganin kaman sun girmeta dan ko Mamanta baya tunanin zatai irin waddan nan kausasan kalaman”

      Idonsa jawur ya dawo bakin gadon ya zauna karon farko arayuwar sa dayai mugun saka rai akan wannan harkar dan haka yaji ya shiga damuwa tare tare da wani irin muguwar sha’awa dake Kara azalzalar sa”

     Yaune yake auna irin son da yakewa Samha Dan kalaman ta sun masa zafi sosai ko lokacin da Khadija ke nuna masa kiyayya betaba Jin zafi irin nayau ba, soda yawa inta Gaya masa bakar mgn saidai yayi kokarin Gaya Mata wadda tafi nata zafi yau gashi duk zafafan mgnr da Samha ta Gaya masa ya gagara mayat Mata ko guda daya”

    Kansa ya kwantar Kan gado duk cikin tunanin Fatima afili yace”

     Gaskiya Ina son yariyar nan sosai, amman nakula an Mata fanfu baxan iya hakuri abun yai nisa ba dole zan dauki mataki, karamar yariya ce Amman da wayaunta duk abun da take tana sane”

     Ya dade biyi bacci ba saican gurin Asuba bacci ya dauke shi, daker ya iya tashi yaje masallacin ya dawo ya sake kwanciya”

         **********

  Washegari misalin 7:00am Samha tagama Shirin makaranta, Zaman jiran Ahmad kawai take har 7:30 be fitoba”

     Mikewa tayi ta fito falon yayin data iske Hajjah a kitchen tace”

     Hajjah Uncle Ahmad har yanzun be fito ba”

      Nasan yana sane dake Fatima yanzun haka wani abun ya tsaida shi”

   Jimmm ta tsaya sannan tace nidai barin induba ingani”

       Yauwa eh jeki gani din”

    Abude kofar take dan tana saka hannunta tajita bude”

    Cikin bargo ta hangosa nade, yayin tai saurin saka hannunta ta takai masa bugu irin na wadda ake tashi bacci”

    Ahankali ya motsa sannan ya juyo ya kalleta”

      Uncle ashema bacci kakeyi lokacin makaranta fah yayi ko so kake namakara azaneni??

     Jan bargonsa ya karayi yana kokarin rufewa har kansa yake fadin”

     Waye zai tabaki?, Ashe yau da sunga tsayona, kicewa Hajjah tasa driver ya kaiki, ni sainazo na dauke ki”

     Jimmm ta tsaya tayi tana kallonsa sannan ta batarai ta juya ta fice”

    Idonsa na rufe besan abun datayi ba yadai ji fitanta sannan ya rufe idon sa”

         Zuwa can yaji an sake turo kofar muryan Hajjah yaji tana Kiran Yaro Yaro baccin lafiya kake yi haka kuwa?, Kai bazaka aiki bane??

     Yaye bargon yayi sannan ya tashi zaune yana kallon Hajjah da Fatima dake tsaye”

    Na’am Hajjah”

   Nace Baccin me kake haka??

     Hajjah bashin bacci ne a idona bansamu bacci da wuri ba kallon Fatima yayi yace ke baki wuce ba???

    Tace Kai take son ka kaita da kanka…..

   Bazan kaitaba Hajjah, ke bakima da kunya wlh, kiwuce makaranta anjima zanzo”

      Kara turbune fuska tayi”

      Hajjah ce tace, dadai zaka daure ka kaita dayafi idan ma bayanzun zaka fita bane saika dawo kaita Bacci”

        Hajjah yanzun dole dai sai an Mata abun da zuciyarta keso kenan, ita wa take wa abun da yake so??

    Jimmm Hajjah tayi sannan tace ai hakuri zakayi yariya ce zata bari”

     Jimmm yayi sannan ya sako batare da yace komai ba, ya daki Jallabiya ya Sanya sannan ya shiga toilet ya fito yai bude kofar ya fita”

       Hajjah ce takalli Samha tace bishi kutafi”

     Amotar ta sameshi ta zama ya ja motar kala bata hadata dashi ba har suka isa, yana fakawa ya shafa kansa jira yake ta sauka amman ta tana zaune dan haka ya waigo ya kalleta yace”

      Ko har ciki kike son nakai ki???

        Kallonsa tayi tare da Fadin”

      A’a ni kudi zaka bani”

    Ban fito dasuba, ko sisi babu ajikina”

     Zama tayi tafara kwalkwal da ido yayin da yake satan kallonta”

      Kin fita tayi harna tsayon wani lokaci”

    Cikin ransa dariya ta samo bashi juyowa yayi ya kalleta Fatima kije lokaci na kurewa, zamu hadu gobe”

       Afusace ta fita, binta yayi da kallo sannan yai murmushi ya wuce”

         Hanyan gidan Aunty Saude ya nufa ya sameta tana karyawa, shima kayan Karin ta kawo masa bayan ya gama tace ya Hajjah”

    Tana nan lafiya”

    Cikin murmushi tace, Ina lbrn amarya kuma”

       Hmmm Aunty kenan amarya ko rigima dai, har yanzun fah muna gidan Hajjah taki gane inda duniya tasa gaba”

    Dariya Aunty Saude tayi sannan tace”

    Ka Kara hakuri zata bari”

   Toh yazanyi auty??, Ni ji nake ma kamar na koma gida kawai”

     A’a Kadai Kara hakuri, irin abun da naketa Gaya maka kenan yanayin ka Babban yariya yakamata ka aura”

   Hmmm Auty kenan har yau kin kasa gane bani na zabi Fatima ba Allah ne ya zabar min, kuma wlh aunty Ina da Tabbacin Fatima nasona, Khadija ce ta zugata”

     Jimmm Aunty saude tayi sannan tace”

     Yamata bakin ka yabar Kiran Khadija gatsal Ahmad, dan yanzun ‘yarta kake aure, kuma bana tunanin zata zugata adaidai wannan lokacin da aure ya riga ya kullu tsakanin ku”

    Wlh Aunty itace tayi mata fanfu ne tun kafin auren, kuma yariyar ta rike abun aranta, idan kikaji irin kalamin da Fatima take min jiya saiki rike baki, kwata kwata ba halin su daya da Khadija ba, kamar ba ita ta haifeta ba”

    Dariya aunty tayi kace kana fama Ahmad”

    Himmm ita wai nufinta nan gaba in saketa wai Bata Sona  tunda nataba cewa Ina son Mamanta, wlh akwai kalmar data gaya jiya banin Ina tunin kuruciyarta naji kamar nabarta”

     😬😬  Babban mgn🤔 ita Khadija meyakaita irin wannan mgnr🤔

    Ai ita haushina takeji yanzun tunaninta kawai nayi ne dan in wulakantata, nina rasa ma yadda akayi wannan wannan abun ya faru wlh, danasan zanso Fatima kamar haka tunfarko da abubuwa da dama bazasu faruba, Amman koma dai menene inajin haushin Khadija sosai”

     Ahmad kabar irin wannan mgrn yanzun fa dole ka canza wasu abubuwa naka tsakanin ka da Khadija, domin da da yanzun ba daya bane, yakamata yanzun ace girmamawa ce tsakanin ku”

    Shiru yayi zuwa can yace nifa anty nasaba da Khadija sosai, tun bayan fitowan ta gidan miji, itace abokiyar hirata muyi fada wata rana wata rana mu shirya, kuma idan baki mantaba haka muke tun muna kanana, lokacin datai aure naji daban, naji wani iri kuma narasa dawa zanyi mgn, kinsan wani abu aunty??

    Cikin kura masa ido tace saika fada”

    Irin abun da nakeji lokacin datai aure tabar ni, shi nake ji yanzo da tabar yimin mgn, ina rasa ina zan saka raina idan wani abu ya dameni, musamman daren jiya da Fatima tamin abunda ranta yake so, da ace Ina mgn da Khadija itace mutum nafarko dazan fara gayawa wa koda zamu kare ne da fada, sannan ni kunayi fada da Khadija baya daga min hankali kamar yadda naji jiya”

     Jimmm Aunty saude tayi bayan tagama sauraronsa sannan tace”

    Kwarai kuwa Ahmad nasan shakuwar ka da ita, kuma baka taba zuwa gidan nan dan neman wata shawara ba sai akan mgnr ka da Khadija, ni yanzun nafahimci wani abu guda daya daman can bawani son Khadija kake ba Ahmad”

    Idan masonta nake ba meyasa nake damuwa da ita Aunty meyasa lokacin datai aure nafita daga hayyacina tare dajin haushin mijin data aura??

     Tsananin shakuwa ce kawai Ahmad ya dauke maka aminiyarka wadda kukai tsananin shakuwa”

     Kafa ya daga sannan yace zan iya yadda da hakan Aunty tunda yanzun ni Fatima ce agabana, komai nake ita nake gani”

     Allah ya daidaita tsakanin ku Ahmad”

     Ameen Aunty domin indai haka ta cigaba da faruwa akwai matsala aunty, dan jiya marata kamar dutse haka na kwana”

      Fitar zancen kawai taji dan haka ta dauke wuta nawasu lokaci sannan tace Allah ya daidaita ku”

    Ameen ya sake cewa, sai yanzun ta kalleshi idonsa jawur tagani nan take tausayinsa ya kamata, azuciyarta tace yakamata yaji Dadi yanzun ya dade babu Mata, kwanciya yayi har Bacci ya daukeshi nan doguwar kujera bashi ya tashi ba saida aka Kira azahar”

      Sallama yayiwa Aunty sannan ya wuce masallace yayi salla daganan gida ya koma yai wanka sannan ya nifi dauko Samha”

       Itako Aunty Ahmad na fita ta nufi gidansu Khadija dan sosai Kaninta yake bata  tausayi”

     ************

Sallama tayi abakin kofar Khadija yayin da daga ciki Khadija tace, waye?

     Nice Aunty Khadija ta fada tare da tura kofar”

   Tashi zaune Khadija tayi tana gyara daurin Dan kwalinta take fadin”

      Aunty sannu da zuwa”

    Yauwa Sannu Khadija, ya gida?

    Gaisawa sukayi cikin mutunta juna sannan suka taba kirar zumunci kadan”

    Zuwa can Aunty tace Nifa Khadija zuwa nayi muyi mgn”

     Kallonta Khadija tayi tace Allah dai yasa lafiya?

     Lafiya lau daman akan Ahmad ne da Samha”

    Jimmm, Khadija tayi cikin lumshe ido  tare da tsananin dauriya sannan tace wani abu ne ya faru?

        Eh to bana ce ba, amman dai kinsan har yanzun suna gidan Hajjah gaba daya, Samha rigima kawai take masa ya rasa gane kant……

     Ajiyan zuciya Khadija tayi Aunty toni me zance?

     Keko kike da abun cewa Khadija, yanzun anriga da an daura aure yariya tana gurin mijinta komai yakamata ya wuce fah, Khadija mubarwa Allah komai”

    Aini nabar mishi tuni, Aunty amman ni banson jin komai daga gare su, suje can su karata”

       A’a Khadija kar muyi haka dake, ita Samha kullum nanatawa Ahmad take tunda yataba cewa yanason Mamanta ita tabar son shi mgnr yaki karewa, sabo da Allah Khadija meyasa kika Gaya Mata irin wannan mgnr”

       Wani dan sanyi taji cikin ranta sannan tace”

    Aunty ni Ina dake ganin Samha ma, ku daina zargina ko ranar da sukazo nan ita da Babanta da daddare mgn Bata hadani da ita ba ki tambayi su Inna kiji, dan haka ni babu ruwa na”

    Jimmm Aunty tayi zuwa can tace Allah yasa da gaskene Khadija Ahmad din ma besan nazoba kawai damuwar da nagani afuskarsa ita takawoni ya damu sosai”

     Dahaka sukayi sallama yayin da Khadija taji zuciyarta wasau Bata taba tunanin Samha zatayi hakaba tuni tani take tunanin tabada kantawa Ahmad dan tacika rawar Kai saigashi ta bata mamaki”

        ***********

Misalin 8:39pm dare wani Yaro ya shigo wai ana Sallama da Khadija a waje”

          Inna yalwa ce tace kace tana zuwa, sannan ta kwallo Mata Kira”

    Amsawa tayi sannan ta dauki Babban hijjabinta ta daura ta fito sai zuba Kamshi take”

     Kofar gidan ta nufa can ta hangi wata dankareriyar mota nesa kanda gidan”

      Ahankali ta karasa mutum ne cikin kananan kaya tare da bakin gilashi a idonsa, duhun gurin ya hanata ganin fuskansa sosai”

      Ahankali tace Ina wuni??

        Lafiya lau”

   Sosai gaban ta ya fadi Jin Muryan Alhaji Usman”

     Sosai ta hade rai kaikace Bata taba dariya ba, me kazo yi??

      Gaisuwa nakawo miki ko laifi ne??

      Gaisuwa??, Akwai wata gaisuwa ne tsakanina dakai??

       Gashi kuwa kina ganin inda babu da baki ganni anan gurin ba”

     Tsaki taja Amman wlh baka da kunya Usman ka raina min wayau”

    Duk abun da kikaga dama Zaki iya fada, nidai nazo ne in duba lafiyar ki kuma na kanki raina yayi fari, Ina lbrn Mamana suna lafiya dai ko??

          Runtse ido tayi sannan tace Ashe Allah ya daura maka wahala nikuma muryarka kawai naji raina yayi baki, yayin da ganin surarka yasani ganin laifin ido na, Maman ka kuma kaje can inda ka ajeta kaji yadda take, ni wannan ba matsalata bace, sannan duk ranar da ka kuma takowa kazo wajena zan maka wulakanci irin wadda ba’ataba maka ba”

     Juyawa tayi afusace yayin daya fara kiranta saidai ko sauraronsa bataiba ta shige gida”

     Murmushi Usman yayi sannan yace afili”

      Uwar ‘yan rigima, motarsa yaja yabar layin sai ayanzun yake ma jinjina irin kalaman data gaya masa da alama fushi tayi sosai”

       Ahmad da Samha akan hanyarsu ta dawowa daga makaranta ganin ya dauki hanya da yabi jiya tai saurin cewa uncle nifa bazani asibitin ku ba”

    Batare daya kalleta ba yace”

    Me yasa???

     Itama kawar dakai tayi nidai bazani ba”

       Banza yayi da ita yaci gaba da tafiya, besake kallon inda take ba”

     Yana isa ya sauka sannan ya zagayo ya bude Mata, abun mamaki hawaye yagani sosai afuskanta”

     Tsayawa yayi ya tsareta da ido cikin tarin Mamaki yace me aka miki??

       Sakkowa take kokarin yi”

    Hannu ya daga Mata, dakata malama, koma ciki ki zauna, dan nabiyo dake tanan kike kuka??

         Kasa cewa komai tayi afusace ya rufe  motar ya juya, tana kallon sa harya kule sannan ta share hawayen”

       Zaman kusan awa daya  tayi dan haka tacigaba da kuka, ganin babu alamar zai fito agogon dake daure ahannunta ta kalla cikin kuka tace”
.   Wlh ya Kara minti 20 be fitoba tafiya na zanyi”

         Hawayenta ta share mintunan da ta iba suna cika ta sauka acikin motar, jakar makarantar ta ta sauke ta wurga bayan motar ta wuce”

       Adaidaita ta tare tahau tare da gaya masa inda zata”

Har gate ya shiga da ita tana sauka tace barin amso maka kudin”

     *************

   Hajjah!!! Hajjah!!

    Na’am Fatima kun dawo”

    Nadawo dai kawo 200 in  inbiya kudin mota

     Mota kuma?, Hajjah ta tambaya tare da fitowa daga kitchen”

      Eh ni daya nadawo”

   Ke daya?, Tundaga makarantar? Ina Ahmad din?

     Kudin ta mika Mata ta juya yayin da Hajjah ta bita da kallo tana rike da baki”

    Bayan ta dawo tace Ina Ahmad din”

   Hajjah yana can Office din su Nina gaji da zama nai tahowa ta, cikin mota fah yabarni

     Baki kyautaba kuwa Fatima ai zaita nemanki ko yasan kin taho??

    A’a ainace bazaniba bazani ba yakaini dole “

    Kash😬 kardai ki kara yin haka, idan ya fito be gankiba ai bazaiji Dadi ba, babu kyau irin haka ransa zai baci”

Waya Hajjah ta dauko har sau 6 takira be dauka ba, dan haka tabarshi”

     Itako Samha wanka tayi ta canza kaya sannan taci abinci tai sallah ta kwanta bacci”

       Ahmad kuwa har akayi sallah mangariba be dawo ba, Hajjah Bata daina Kira ba saidai baya dauka, dan haka duk hankalinta ya tashi kallon Khadija tayi tace”

      Fatima kinga kinbawa autana wahala yana can yana bulayi atiti”

         Wani iri taji cikin ranta, ji tayi tai balakin kosawa ya dawo”

     Daga can ta hangosa ya turo kofar falon rike da jakar makarantar ta”

         Bude baki tayi da nufin Kiran sunansa taji saukan wani azababben mari”

       Yayin da Hajjah tai saurin rike Samha tana fadin yi hakuri, ainata kiranka baka dauka ba, tun rana ta dawo”

     Kokarin zagaye Hajjah yake yayin da Samha ta rukunkumeta, itako hajjah fadi take nace kayi hakuri ko tunda ta shigo nake Mata fada”

      Bece kalaba kwafa kawai yayi yabar gurin yayin da Fatima taita kuka tunda take da wayaunta Bata tabajin zafi irin na yau ba”

         Kuka taitayi yayin da Hajja tace ai sai kiyi hakuri Amman baki kautaba kam”

       Kuka taitayi har gurin karfe 9 ita kadai adakin Hajjah”

     Misalin Karfe 10 Hajjah ta shigo ta kalleta sannan ta isa kusa da ita ta zauna”

Hannuta tasa ta dagota jikinta sannan tace”

     Wai har yanzun bazakibar kukan ba?, Ya isa mana”

      Share Mata hawayen tafara tare da sake fadin jekiyi wanka kiji dadin jikin ki”

     Batai musuba ta nufi toilet wanka tayi ta fito ta shirya cikin kayan bacci riga da wando daidai guiwa feshe jikin ta tayi da turare duk Hajjah na kallon ta tare da kiyasta abubuwa da dama cikin ranta”

       Godon Hajja ta nufa yayin da Hajja tace zonan Fatima”

     Zuwa tayi ta zauna idonta duk sun dan tasa”

   Cikin yanayin lallashi Hajjah tace”

    Fatima yau Ahmad bejin dadi kije ki dubo bashi…..

     Hajjah haushina yakeji fah”

      A’a wannan ai yariga da ya wuce daga gurinsa nake tun dazon inacen kema kije ki dubashi”

     Mikewa tayi kanta tsaye da fice yayin da Hajjah tabita da ido yadda take haka ta tafi kanta ko dan kwali babu”

      Yana ganin shigowanta ya dauke idonsa da sauri”

      Can gefe ta zauna yayin da yake zaune saman gadon kafarsa daya Kan daya da alama be tsammaci shigowanta yanzun ba”

      Kusan minti 15 tayi azaune sannan tace ya jiki??

     Wani irin kallo ya mata wani yace miki banda lfy ne??

    Ni Hajjah ce tace nazo nagaida ka baka da lafiya”

    Banza yayi da ita tsayon lokaci ganin haka ta mike tana kokarin fita yace zonan”

     Dawowa tayi ta tsaya yayin da ya tsareta da ido daga sama har kasa, mikewa yayi ya isa kofar yasa mata key sannan ya dawo yahau gadon ya zauna yace zauna anan”

    Bakin gadon ya nuna mata, zama tayi kamar yadda yace tafara wasa da hannunta domin ta tsani wannan yanayin tsakanin su”

     Shiru dakin yayi yayin daya tsareta da ido ita kuma ta kasa kallon idonsa bargaban laifin datai masa dazon da irin fushin dataga yayi uwa uba kuma sawa daki key da cire mukulin”

       Ganin sun kwashe tsayon minti 20 haka yasata ta kalli agogo, 11:10pm tagani cikin sauri ta dago ta kalleshi Uncle bacci nake ji”

      Hau gado ki kwanta”

     Anan zan kwana??, Tsaresa tayi da ido dan haka shima cikin tsare gida yace eh”

     Mikewa tayi, nibazan kwana nan ba gaskiya😔”

     Ina wasa dake ne Fatima?, Meyasa kika rainani da yawa haka ne yanzun ??

    Cikin wasa da hannu tace”

   Uncle ni ban rainaka ba anan ne kawai bazan kwana ba”

    Nikuma nace anan zaki kwana, kayar taurin kai kike yi”

       Wlh uncle bazan kwana ba cikin sauri yasa hannunsa ya jawota jikinsa kinason Uncle dinki ya gwada miki halinsa ko, naci gareki nikuma abun da nake dashi yafi karfin naki, ki gane bawai kinfi karfina bane Ina binki ne ahankali”

     Yadda ya hadata da jikinta sosai hankalinta ya tashi cikin kuka irin na wadda ya rikece tace”

      Ni duk ma me kake dashi bazan kwana nan ba wlh”

   Haka kikace ko?, Wlh idan kikayi wasa gobe zamu koma gida”

    Ni ba inda zani Uncle😫

    Ni kikewa ba inda zaki?, Murginata yayi ya sauketa agon yayin daya sakar Mata nauyinsa gaba daya, kuka tafara tana tureshi Amman ko motsi kirki bata iyawa”

      Duk da shi kansa yanajin tayi karama Amman akallah ya rage zafi bakinsa yakai bakinta yayin data take Kiran sunan sa Uncle kabari banaso dan Allah kabari Uncle!!! Uncle Ahmad bana so, Jin bakinsa datayi cikin nata yasa dole tabari sai nishin yun kuri da take yi”

       Ya jima yana abu daya daga can yaji wani azababben radadi akan lebensa, kugunta ya rike sannan ya raba bakinsa da nata cikin mazurai yace”

     Ina wasa dake?, ni kike cizo??

       Hannunta tasa tana kokarin ture hannunsa daya rike kugunta dashi take fadin”

       Babason Uncle, bakajin kunya kana ubana kana tsotse min bak…..

    Bege bakinta yayi yayin da yana cire hannunsa takaiwa hannun daya rike kugunta dashi cizo”

       Ahankali ya cire hannunsa tare da kama dayan gefen da dayan hannunsa cizon data sake kawo masa yasa shi sakinta yayin dai saurin dira daga gafon ta nufi kofa, saidai kofar kulle take”

      Zaune yayi abakin gadon yana kallon fararan cinyoyinta bakinsa ya shafa inda ta cijeshi sannan ya kalli hannunsa yace”

         Fatima, wannan kuma WATA FITSARA ce??

     Juyawa tayi tana dukan kofar tare da kwalawa Hajjah Kira iya karfinta Hajjah”

       Sakkowa yayi cikin tsananin bacin rai yace ya isa bakin kofar yace”

      Allah yakaimu gobe Zaki fada aban Abban ki inda kika koyo wannan Fitsarar, cikin tsawa yace wace kiban waje…..

      Washegari tashi tayi gabobin ta duk sunai mata ciwo sabo da irin daben datayi da Ahmad jiya sai 8 tagama shiryawa Dan bata iya tashi da wuri ba, Hajjah ta tambaya Uncle cewa tayi jeki dubosa”

Kin zuwa tayi dan tasan fuske yake da ita nan falo tai zamanta”

      Sai 9 ya fito lokacin harta cire rai da zuwa makarantar Amman abun Mamaki yana fitowa yace Muje”

     Batai musuba tabishi, saidai da alama yau ba Office zaice ba da manyan kaya ya saka harda hula”

     Bayan sun hau titi tace Uncle yaufa harda kudin jiya da baka bani ba zaka hada min”

     Wanne irin kallon ya Mata sannan ya dauke kansa tare da fadin harda na jibi”

       Ai jibi babu makarantar”

     Banza yayi mata dan haka itama tai shiru”

       Rufe idonta tayi ganin yaki Mata mgn, Jin tsayawan su ta bude idonta”

       Agidan Abbanta tagansu wadda tafi wata rabonta da gidan…….

           Mmn Yazeed

9 comments

  1. Pingback: luckyjet
  2. Pingback: megabet
  3. Pingback: pg168
  4. Pingback: 悅刻
  5. Pingback: uktobacco

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *